Group Info

 • Zauren Bakandamiya Sauran Zauruka
 • Wannan zaure ne na musamman don musayar ra'ayi na mambobin Bakandamiya ta yadda za a kara bunkasa da kuma inganta taskar baki dayanta. Don haka, idan kana da ko kina da wata shawara ko muhawara game da wani fanni na Bakandamiya, muna sauraronka/ki. Mun gode.
  • 4,253 total views
  • 32 total members
  • Last updated November 19, 2018

Updates

 • Shamsuddeen Yola
 • Imrana Abubakar
 • Atika Muhammad
 • Ibrahim Yakubu
 • Adamou Bagna Mahamane
 • Lawi Yusuf Maigidan Sama
  Me ake so a ƙaru da shi a wannan zauren?
 • Lawi Yusuf Maigidan Sama
 • Hadiza Balarabe
  Laifi 10 da matasan Najeriya suke da akan yadda rayuwar su zai zama nan gaba

  : Daya daga ciki abin da matasa Najeriya na so shi ne ya ba wasu laifi akan inkari da yake fiskanta a rayuwar shi. Kodayake, wasu na da laifi damuwar rayuwar su, ama bai kamata...  more
 • Zuhrah Abdulhamid Hassan
  Assalamu alaikum warahmatullah, a madadin zuhrah abdulhamid hassan foundation muna Samar da yan uwa shirin da wannan gidauniya keyi a lokacin azumi idan Allah ya kaimu zamu ciyar da jam'a a lokutan bude baki kamar yadda muka saba sannan idan da hali...  more
 • Hadiza Balarabe
  MUTANE KASHI UKKU NE GAME DA ZUMINCI

  1 Mai Sada Zuminci

  2 Mai Rama Zuminci

  3 Mai Yanke Zuminci

  *Mai Sada zuminci
  shine wanda yake ziyarar yan uwansa da danginsa da abokansa sa sauran yan uwansa Musulmi,batare da la'akari akan suna ziyarsa ko...  more
 • Hadiza Balarabe
  FAHIMTA FUSKA

  1. Ka zamo mai HAKURI, amma kar ka yadda hakuri ya jawo maka RAINI.

  2. Ka zamo mai KYAUTA, amma kar ka yadda kyautar ka ta jawo maka RIYA.

  3. Ka zamo mai BIYAYYA ga manyan ka, amma kada biyayyar wani ta kai ka ga SABA MA ALLAH.

  4. Ka...  more
 • Hadiza Balarabe
  KYAUTATA ZATONKA GA ALLAH!!
  ***********************************
  Ubangiji yace "NI INA NAN A YADDA BAWANA
  YAKE ZATONA".
  Kuma Manzon Allah (saww) yace : "HALAYE
  GUDA BIYU BABU ABINDA YAFI SU KYAU:
  KYAUTATA ZATO GA ALLAH DA KUMA
  KYAUTATA ZATO...  more
 • Hadiza Balarabe
  *????FALALAR SADA ZUMUNCI DA ILLAR YANKESHI????*
  ☄☄☄☄☄☄☄☄☄

  ﻋَﻦْ ﺃَﺑِﻲ ﺃَﻳُّﻮﺏَ ﺍﻟْﺄَﻧْﺼَﺎﺭِﻱِّ، ﺃَﻥَّ ﺃﻋﺮﺍﺑﻴﺎ ﻋﺮﺽ ﻟِﻠﻨَّﺒِﻲِّ ﺻَﻠَّﻰ...  more
 • Hadiza Balarabe
 • Auwal Isah Said
 • Isa Mohammed
  Isa Mohammed joined the group Zauren Bakandamiya
 • Muhammad kabir Ibrahim
  Sakon gaisuwa tareda fatan alkhairi gareku
 • danhausa4u
  danhausa4u joined the group Zauren Bakandamiya
 • Haarun
  Haarun joined the group Zauren Bakandamiya
 • Bakandamiya
  Abubuwa 4 Dake Sanya Zabi don Yin Digiri Afagen Karatu

  Daya daga cikin tambayoyi dake
  zama kalubale wajen shiga fagen karatu itace zaban abin da za a karanta. Don
  hakan, akwai abubuwa da yawa da idan aka mayar da hankali akansu zasu haifar da
  yin zabi...  more