Nana Aicha Hamissou: Assalamu alaikum warahmatullahi wa barkatuhu 'yan'uwa muna lafiya ya gida ya sanyi? To madalla! Bayan gaisuwa irin ta addinin islama muna ba ku haƙuri a kan rashin fitar da sakamakon ka-cici-ka-cici a kan lokaci. Hakan ya faru ne sakamakon uzorori da... moreAssalamu alaikum warahmatullahi wa barkatuhu 'yan'uwa muna lafiya ya gida ya sanyi? To madalla! Bayan gaisuwa irin ta addinin islama muna ba ku haƙuri a kan rashin fitar da sakamakon ka-cici-ka-cici a kan lokaci. Hakan ya faru ne sakamakon uzorori da suka sha kanmu.
A wannan makon an samu kunnen doki kamar wancan makon da ya gabata, ga sakamajon kamar haka :
Ameera Garba
Salisu Abdullahi
Amina Abubakar Sadik
Su ne suka zo na ɗaya da maki 65 za a ba su katin 500 kowannensu.
Sai ta biyu
Rabi'at Sadik tana da maki 60 za a ba ta Katin 400.
Sai na uku
Zakari Adamu yana da maki 54 za a ba shi katin 300.
1. a Jibrin Adamu
b Hamza... moreAmsoshin Ka-cici-ka-cici daga Alƙalai
1. a Jibrin Adamu
b Hamza Dawaki
2. Salisu, Zakari, Saudat.
3. Duk wanda ya kawo zaure goma yana da maki goma.
4. Lawan Dalha
5. 7/2/2021
6:Cutar Lamisasa(baya taɓawa ba'a taɓa shi).
7:1:Maddul ɗabi'ie
2:Maddul wajibul-muttasila.
3:Maddul ja'izul munfasila.
4:Maddul iwad alat-tanwini.
5:Maddul-aridu lissukun.
6:Maddul tamkin.
7:Maddul sila ɗawila.
8😖uratul ikhlasi.
9: To abunda wannan mutumin zai yi shine: ya sanyo yadi(tufafi) masu shara-shara, sai ya nemo albasa mai yaji sosai ya bareta ya je da ita faɗa. Sannan ya nemo dogon turmi ya ajiye a tsakiyar faɗar ya zauna akai yana cin albasar yana dariya. Kunga tunda albasar nada ya ji zata sa ya dinga hawaye kuma ga dariya yana yi. Idan ka hangosa daga nesa zaka ɗauka a tsaye yake in kayo kusa zaka ganshi a zaune.
Sannan wannan kayan jikinsa zai zama gashi da tufafi amma duka ana ganin jikinsa.
Note: naga da yawa suna cewa kada ya zo fada.
Kun manta koda bai zo ba sarki zai iya sa akamoshi a kashe shi?
A cika wannan karin maganar.
10 a) idan ka ga kare na sansana takalmi to ɗauka zai yi.
2• Mutum uku:
√ Salisu Abdullahi
√ Zakari Adamu
√ Saudat musa
✅ 10 Marks
3•
1=Group din kacici-kacici
2=Group din Bakandamiya Sana'o'i
3=Group din addinu annasiha
4=Group din Arewa writers
5=Group din filin fatawa
6=Group din Tatsuniyoyi
7=Group din Mu Tattauna
8=Group din Kainuwa writers
9=Group din Hikima onlon
10=Group din Technology Abokin Aiki
✅ 10 Marks
4• Lawan Ɗalhat ✅ 10 Marks
7•
*Maddul Tabi 'I*
*Maddul Ja'iz*
*Maddul wajibi*
*Maddul badal*
*Maddul Arid Lil sukun*
*Maddul tamkin*
*Maddul Iwad*
✅ 10 marks
8• Suratul Ikhlas ✅ 10 marks
9• Abinda zai aikata don ya tsira shine kada ya je fada, domin a cikin sharuddan babu wanda zai yiyu.
3•
1=Group din kacici-kacici
2=Group din Bakandamiya Sana'o'i
3=Group din addinu annasiha
4=Group din Arewa writers
5=Group din filin fatawa
6=Group din Tatsuniyoyi
7=Group din Mu Tattauna
8=Group din Kainuwa writers
9=Group din Hikima onlon
10=Group din Technology Abokin Aiki
4• Lawan Ɗalhat
7•
*Maddul Tabi 'I*
*Maddul Ja'iz*
*Maddul wajibi*
*Maddul badal*
*Maddul Arid Lil sukun*
*Maddul tamkin*
*Maddul Iwad*
8• Suratul Ikhlas
9• Abinda zai aikata don ya tsira shine kada ya je fada, domin a cikin sharuddan babu wanda zai yiyu.
GABATARWA:NANA AISHA HAMISOU
HAUWA'U SALISU
RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL
TUKUICI😸k ga mutum Biyar da suka yi zarra.
1.
a. Ya sunan mai gabatar da shirin DABARUN RUBUTU A MATUBUTA GRUP?
b. Ya sunan mai gabatar da shirin ZAMANTAKEWA a marubuta grup?
2. A shirin ka-cici-ka-cici da ya gabata mutum nawa suka zo na ɗaya? A kawo sunayensu.
3. A kawo sunayen grup goma da suke cikin zauren Bakandamiya.
4. Ya sunan mai application ɗin Bakandamiya ?
5. Ranar yaushe ake taron Bakandamiya?
6:Ya sunan cutar da aka jarabci Musa samiriyyu da ita?
7:Kawo sunayen maddodi bakwai da muke da su.
8: Akwai wata sura ajerin surorin Alqur'ani wacce ba harafin Ra'un da Ba'un da ta'un a ciki, wacce sura ce?
*Karanta a nutse ka bada amsa*
9: an yi wani azzalumin sarki a wani zamani, maƙetaci ne na ƙarshe muddin ka masa laifi sai yabi wata hanya don ganin bayanka cikin sauƙi ba tare da zargi ba.
Wata rana sai ɗaya daga cikin fadawansa ya masa lefi don haka Sarkin ya saka sharaɗi akan cewa "Gobe idan an zo fada yana son yaga bafaden shi a tsaye kuma a zaune lokaci ɗaya, sannan ya ganshi yana kuka yana dariya, sannan ya ganshi da tufafi kuma ya ganshi tsirara. In ba haka ba yasa a kashe shi.
Tambayar anan ita ce me wannan mutumin zai aikata don kubutar da ransa?.
A cika wannan karin maganar.
10a:Idan kaga kare na sansana takalmi........
B:............Ga sanyi ga ƙaya.
Ummyter Abdallah
Madam din Dana kewa aiki jiya ta aikeni na sayo mata semo 2kg,danaje shagon sai na tarar sai 1 kg,so na dawo ban sayo ba shine tace min ni Wawa ne bana amfani da hankalina na sayo 1kg guda biyu ya zama 2kg Kennan idan an hada,na bata hakuri dai ta hakura,yau kuma tace na sayo mata slippers number 8,danaje babu sai lamba 4 shine na sayo lamba 4 guda biyu,na kawo batace komai ba Naga tana hada mini kayana cikin jaka,shine nake tambaya ko wanki zatayimin koko daki zata canjamin🤪🤪🤪
Mukhtar Musa Karami Abu Hisham
Cinikin mutum ake kamar yanda ake cinikayya a kasuwa,farashi suke yanke wa kamar yanda ake yi a super market,basa yin ragi balle su nuna alamar sauki,idan ka biya kudi su baka,idan ka ki biya su kasheshi.
Basa tsoron kowa,balle su yi tunanin akwai wanda zai iya tunkararsu,dole akwai abin tsoro fa,kasar nan ta mu akwai firgici sosai,Ya Allah ka karemu daga wannan masifar ta satar mutane.
Allah ka bamu lafiya da zama lafiya amin
Nana Aicha Hamissou
(owner)
Duk wanda yake son ka ba zai yi maka ƙarya ba, ba zai ƙuntata maka ba, ba zai yaudare ka ba. Saboda kafin ya fara son ka yana girmama ka🥰🥰
Haleema Hassan Leemat
day 4
Allah ka yafemana Allah ka jikanmu Allah kazama gatanmu
Allah ga bayinka Allah kadafa musu