Home of Qualitie Writer's association
*MU GUDU TARE*
🤜💖🤛
⚖
*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
_(The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities)._
https://www.facebook.com/100495222137315/posts/100496042137233/?substory_index=1&sfnsn=mo
*[📝I.W.A📝]*
_*Manzon Allah S.A.W yace "Babu sallah ga duk wadda tabar dugaduginta a bude*_
```Fadar ubangiji kuwa itace👇🏻```
*وَيْلٌ للأَعْقَابِ مِنَ النَّار*
*Bone ya tabbata ga dugadugai a cikin wuta*
_Mata dayawa suna Wannan sakaci kuma mafi yawa daga cikin mata basu san wannan hadisin ba, Yanzu kinsani kiyi koƙarin gyara sallarki yar uwa ya kasance kin lulluɓe dukkan jikinki, koda kayanki sun lullube ƙafafuwanki Ki tuna cewa idan ki kayi ruku'i zanenki zai ɗago dugaduginki zasu bayyana don haka kisa tufafi wanda ya sauka kasa sosai da zai, iya lullube ko ina a cikin jikinki domin kyautata sallarki da kuma samun karbuwarta a wurin ubangiji._
*MU TSIRA TARE*
By✍🏻Khausar Salis Usman.