Groups » Zamantakewa » TSEGUMI ZALLA

Group Info

 • TSEGUMI ZALLA Zamantakewa
 • "Mijina ya kama Yayarsa dumu-dumu sadda ta so yimin mummunan sharri!"

  "Nayi nasarar raba mijina da...  more
  • 10,765 total views
  • 88 total members
  • Last updated December 16, 2020

Sababbin Zauruka

View All

Updates

 • Ummyter Abdallah
  Ummyter Abdallah:
  Anty an tashi lafia.
  So nake yan uwana mata su min bayani kaina ya kulle. Nice mukayi aure da mijina auren soyayya. So yanxu haka bamu cika 2months da bikin ba Allah ya azurta mu da ciki. Farkon auren mu idan xai fita aiki kullum xai ajiye min 1k wata...  more
  December 20, 2020
  • Ummyter Abdallah
   Bello Abdulkadir Kwarai ko Ni matata tanayin sana'a kusan kala uku gaba gareta ake shigowa gidana neman taimako amma bata taɓa nunamin jin ciwonta ba da yawan lokuta tana yafemin kudin cefane Idan na bata tacemin A'a na barsu kawai bansan Iyaka ba banyi Mata karya ba...  more
  • Ummyter Abdallah
   Ummyter Abdallah Kai ma sha Allah, Allah Ya dawwamarku cikin farin ciki
  • Ummyter Abdallah
   Bala Danfulani Tun da ya saba mata da shan ice cream da sauran abubuwa idan ta bukata bai dace ba a ce daga baya ya kawo wani uzuri. Yana da kyau wannan lamari ya zama darasi ga sauran ma'aura. Ba na goyon bayan mijin ko kadan, sai dai ita matar ta yi hakuri ta nemi...  more
  • Ummyter Abdallah
   Ummyter Abdallah Tabbas, lefin tun farko daga mijin ne
  • Ummyter Abdallah
   Ummyter Abdallah @Bala Danfulani