Umar
Aslm. Yau da Gobe da juyawar Dare da Rana sun isa mai hankali yasan inda ya dosa.
MISSEEY
(owner)
🍂🍂🍂🍂🍂🍂🍂🍂
🍂
🍂 ROOHAL QALB
🍂
🍂 🍂🍂🍂🍂🍂 🍂
🍂
🍂 ✍️ MISSEEY
🍂
🍂🍂🍂🍂🍂🍂🍂🍂
〽
https://chat.whatsapp.com/KYpvM49oMpd9g7OAF45GCa
Sabon whatssap group din mu👆🏻
Pls🙏🏻🙏🏻🙏🏻 mata kawai banda maza.
Pg25
Kwallar data cika masa ido ne ya share har ynzu kallonsu yake,masu entertaining din mutane ta wajen rawa da waqa da wasannin barkwanci irin na masoya sukazo sukayi kafin a shiga cikin wasan.
Wasan aka fara gudanarwa in da kowa shi yake za6arawa kansa abnda zaiyi,wakilin wasan shi zai basu wrapped boxes din duk wanda mutun yayi picking ya bude toh shi zaiyi (pick and obey),kowa ya gudanar da nasa cike da farin ciki,barkwanci da sha'awa anayi musu tafi sosai da ihu to encourage dem a hk har abn ya kawo wajensu Beer.
Abn selectn dn aka miqo musu Samira da fara'arta take kallonshi domin ya daukar musu amma ya hade rai yayi shiru shi kadai yasan yadda yakeji a ckn ransa,dan duk wadan da suka gama gabatar da nasu ko mutun daya bai daga kai ya kalla ba baima san me ake a wajen ba tun dazun.
Samira ta dan ta6eshi da hannu tana kallonsa,a hankali ya juyo ya kalleta da damuwa qarara a fuskarsa,ta lura da hkn saide duk ta saba da wadan nn ababen nasa,sosai tai qasa da voice dinta tace me "common" tana nuna masa abn boxes din,kawar da kansa yyi ya maidashi inda yk shi ji yakema wajen duk ya ishe shi.
Mutanen wajen ta dan kalla tana dan blushin cike da jin kunya ganin sun tsuresu da idanu,pretending tayi ta mika hannu ta dauka musu box din guda daya tana murmushi ta miqawa wakilin wasan domin shine zai bude ya fadi abnda ke ciki.
Yana amsa kuwa ya matsa inda zai bude ya bude takardan sosai qaton majigin dake gun ke nuna rubutun dara dara,rawa suka za6a.
mutumn ya fada a micro muryarsa ta kewaye ko ina a yayin da yake sanar da abnda ke ckn takardan,sannan ya kirawo sunn participant dn Samira da Beer ko wannensu da full name dinsa aka kirasa.
Da sauri Zarah ta dago kai jin an ambaci full name din Beer,4 d frstym tunda sukazo wajen dan mutanen dake wajen sun matukar cika mata ido,kalle kallen wajen ta fara yi,chan ta hangeshi zaune yayi shiru kansa a qasa kuka yakeson yi,ta tsuresa da idanu tana kallonsa,tayi mugun kewarsa,tana qaunar Beer ji take kmr tayi kuka ganinshi tare da Samira wani irin mugun kishinshi taji yana taso mata.
Miqewa Samira tayi tsaye cike da doki itama tana ma kansu tafi kmr yadda mutane keyi tana kallonsu da fara'arsa cike da farin ciki.
anaci gaba da kiran sunnansu su biyun,shi ko Beer har ynzu yana nn zaune hankalinsa ma ba nn yk ba,ba abnda ke masa yawo aka sai gann Anwar tare da farin cikinsa,ya fara tina sadda tace masa ogantane ya mata kyautar agogo tun nn hankalinsa bai kwanta da Anwar ba,sosai yk jin wani irin quna a ransa.
Hannaunsa dayaji an kamane yasa shi sake dagowa yana kallonta,a hnkali ta sake masa alamar ya tashi da dan murnuahinta tana dan kara ja masa hannun,ba zaka ta6a ganewa a face dinta ba ko hkn da yk yi mata bai mata ddi ba ko ya mata dadi,da fara'arta take tafiyar da komai sbd yadda aka maidasu tamkar tv a wajn su ake kallo.
A sanyaye ya miqe shima taji dadi har ranta taci gaba da jan hannunsa zuwa wajen da zasui wasan,a hankali ya juya wajen da Zarah take zaune kafin ya kalleta tai saurin kai kanta qasa dan kada su hada ido,saide har a ranta bataji ddn rikon da samira tai masa ba,Anwar yayta kawar mata da tinanin ta hanyar hira da ita duk da cewar yasan hankalinta baya wajenshi.
Filin suka shiga inda aka sakar musu wayar ed sheeran perfect cool luv music,wutar wajen aka kashe baka ganin haske ako ina sai kansu su biyun kawai,sai kuma qaton magijin da zaka iya kallonsu tanan sosai.
Hannunsa ta kama ta daura akan small waist dinta,nata dayan kuma ta daura kan chest dinsa sai kuma dayan hannun nata ta sakashi cikn nashi suna bin music din da rawa majestically.
Zarah ta kasa dauke idanunta daga kansu,ba abnda ke zuwa mata kai sai daren enggmnt dinsu inda sukayi rawa tare,bayan hannu tasa dan share hawayen daya zubo mata ta kasa daina kallonsu.
Beer har suka gama Samira ke sarrafashi,sosai akai musu tafi suma sannan aka maida hasken wajen,mc yazo ya wasa abn nasu sosai,duk da cewa Beer bai wani bada hadin kai ba amma rawar tasu tai kyau.
Aka gabatar dana wasu sannan turn din su Zarah,aka miqa musu domin su za6a,ita Anwar ya kalla cike da kulawa yace ta za6ar musu,shiru tayi tana kallonsa,ya mata smyln,a hankali takai gefen idonta tana kallon Beer ba tare da yasan tana kallonsan ba sbd gashinta ya kare,shima kallonta yk wani abu yakeji ya tokare masa kirji.
Mgnr Beer ce take tinawa _akoda yaushe ki dinga tinawa da u v me umm_ sosai takejin kuka nason zuwa mata,ji take kmr ta tashi da gusu tabar wajen,ta dayan bangaren kuma ta fara tinanawa da abnda ya faru tsakannsu,da sadda yace ta manta da ta ta6a saninshi,da abubuwan da yyi mata harda pizge sarqan da yyi,dan guntun hawaye ne ya zubo mata,Anwar ya kyasta mata hannunsa yace "hey!" a hankali ta sake kallonsa yace "r u okay?" gyada masa kai tayi,kafin ta fara qifqifta ido dan kawar da sauran kwallan kada su zubo,sannan takai hannu zata dauka musu box din sosai gabanta ke faduwa shi kuma Beer yana kallonta kmr ya hanata yakeji harta dauka ta mikawa Anwar.
Deep sigh Anwar yyi kafin ya amsa yana mata murmushi ya mayarwa wakilin wasan,ya bude luckly tattoo ne nasu abnda akeson a za6a kenn,duk year wanda ya za6esa shine yay babban nasara kuma shine yyi winn wasan gaba daya.
Cike da mugun zaquwa ya fara shelar nasu sosai ake musu tafi ihu da hura usir harda kida kasancewar kusan shekara 2 kenan rabon da ayi zayi irin wannan,Samira kowa tafi harda miqewa tana musu murna sosai kasancewar ita bata san Zarah ba dama.
Sosai wani irn mahaukacn kishi ke yunquroma Beer,yana kallon Anwar yazo ya wuce sa ya nufi filin wasa inda zaa masa tattoo din,Zarah ma da kallo tabi Anwar,aka kashe wutar wajen ya zauna bayan ya bama wani suit dinsa daya cire,tshirt dinma a hankali yake balle botiranta murdadden muscle dinsa ya bayyana a waje daga shi sai singlet,wajen muscle din aka shafawa abnda zaibama wajen damar zanuwa cikin sauqi ya ragema fatar wajen qarfi,sannan ya kalli Anwar me zanen ya tambayesa abnda za'a rubuta masa.
Shiru yyi nadan lkc kadan kafin yyi dan super cute murmushin shi sannan a hankali ya bude bakinsa yace "Zarah",ihun da wajen ya dauka ynzun yafi na dazun,ita da Beer ckn duhu kwalalo idanu sukayi idanunsu nakan majigin tana kallon Anwar cike da mamakinsa Beer na kallonsa kamar ya tashi ya kashe shi haka yake ji.
Chan gdn su Anwar ma nasu ihun suka dauka Anty amarya da masu aiki,Nene kuwa sai faman gdy takewa Allah ta daga hannu sama zaune gaban tvn itace a gaba,ynzu kam data ga Anu dinta ba karamin dadi taji ba matuqa sai faman washe baki takeyi yaki rufawa dan tsabar murna,Umma ma taji dadi sosai saide agaban Nene ne ta kasa nuna farin cikinta sbd kunyar Nenen kasancewarsa na dan fari agareta.
Sosai aka tsaga jikinsa aka zana masa sunan Zarah a jiki kai kace a hk aka haifeshi yadda zanen yafito yayi kyau sosai aka qara dallaroshi ta majigin wajen yay mugun tsit lkcn da ake masa zanen har aka gama sannan wani irin super ihu ya fara tashi ana jinjina masa,sunan Zarah aka fara kira tafito ckn filin,mamaki,kunya tsoro duk sune suka hadu suka hanata tashi saima rufe bakinta datayi da hannayenta duka biyun tana zubar hawayen da batasan dalilinsa ba.
Ko ina ya dauka sunanta kawai ake kira amma ta kasa tashi kmr wadda aka kafe a wajen,samira ce ta tashi daga inda take zaune ta nufi wajenta domin tasan tare da Anwar din suke tun farkon shigowarsu wajen hr lkcn da suka zauna.
Daga ta tayi tana,matukar mata murna sosai a tinaninta Zarah hawayen farin ciki takeyi irn na masoyan nn idn anyima mutun surprise,ta wani jawota fuskarta dauke da fara'a sosai tace mata "cngrts" ta rungumeta tana qara mata murna kafin ta saketa kuma ta kamata suka fara tafiya zuwa wajen tai mata jagora, bakin Samira yaqi rufuwa.
Beer da kallo yabisu har suka isa wajen ta wani turata jikin Anwar har ynzu zubar hawaye Zarah takeyi tasa hannunta biyu ta rufe bakinta kunyar mutane takeji ga kuma tsoron da takeji,a hankali takai kanta kirjin Anwar sosai Beer ya kwalalo idanu kmr ball din zasu fadi kasa cike da mugun mamakin Zarah,ya mike tsaye dan hankalinsa ma a tsayen yk yanaci gaba da kallonsu,ji yk kmr yaje ya rufesu da duka.
Yana kallo Anwar ya kama masa jikin Bbynsa,abn kuka,zubar hawaye ya fara without his knwing,akan idonsa ake basu kyautuka ciki harda sarqa yana kallon Anwar ya tadata daga jikinsa yana mata wani irin kallo, ya juyar da ita still gvn her a passionate luk ya janye gashinta gefe yana saka mata sarqan,sosai Beer kejin numfashinshi na barazanar daukewa kafahunshi na neman gazawa wajen daukarsa,Samira kuwa ta zama babbar yar tafi da kallo a wajen dan itace a gaba.
Sarkar tai matukar yima Zarah kyau a wuyanta, kwadonta shape din hrt, farace sarqan me tsadar gaske ta mugun hawa da peach kalar rigarta,sakar takai hannu take shafawa tana tina lkcn da Beer ya saka mata nashi,wani dan siririn Queen crown Anwar ya kawo ya makala mata akai unknwngly ta daga idonta sama tanason kalla,ya wani leqo fuskarta yana mata murnushinsa me tsanann kyau.
Sosai crown din ya zauna agaban goshinta ya matukar mata kyau,Samira ta ciro wayarta a purse sai faman hoto take musu sun bata sha'awa,Anwar sannan ya durkusa a gabnta yace yana kallonta yace "i crownd u ,u r a queen,u r my queen Zarah". ya karasa fada da wata irin rikitattar murya.
Sake burstn tayi into tears har a ranta bazatace bataji ddin wannan abn ba saide zaifi mata ddi da ace tsakannta da Beer ne,kuka take me hade da dariya Anwar ya wani tashi yyi cuddle dinta yana murmushi shima har ckn zcyrsa yaji ddin wannan rnr duk da baisan matsayin hkn da yyi ba agareshi,sonta yake ko kuwa suk cikin tausayawan ne,encouragn dinsu ake ana sake zigasu wajen ya dauka da yelling "queen Zarah".
Cike da tsanann baqin ciki Beer ya juya yana tutture mutane yan kallo masu daukar abn da wayoyinsu, ya fita daga wajen ya koma ckn matarsu,kifa kansa yyi yanata shar6ar kuka kmr karamin yaro.
A hk har aka gama wasn aka tashi Zarah tasha kyautuka kmr me kuma tayi suna Anwar ya maidata celebrity din dole,samira harda address dinta ta bata da kuma numbanta tanason suyi qawance,batasan makwabta suke ba itako Zarah tasanta tun a jaridar labarai,calender,da kuma televison.
*
Samira ce tsaye gaban mirror ta fito wanka tana busar da kanta da hnd dryr,Beer na kishingide kan gado dan tun bayan auren ta dawo part dinsu dakinsa ta tare.
Yayi shiru yana jan zaren thrown pillow dinsu da akama ado akan gadon, ba abnda ke shigar masa brain yake dawo masa a memory irin abnda ya faru yau akan idonsa,sosai yake kukan zuci,duk surutun da Samira keyi baimasn tanayi ba.
Ta mirror take kallonsa tanaci gb da busar da kanta tana tacewa,tai dan murmushi tace "Honey,wasan yau ko yyi matuqar mn ddi sosai,ban ta6a jin ddin wasa irin na wannan year dn ba,amma kuma"sai tadanyi shiru ta dame rai cike da shagwa6a ta karasa "naso ace mune mukayi na tatto din nn,amma ba komai" ta dan basar " nextym" ta daga kafadarta tana aje dryr dn.
Sannan ta dawo wajensa,ta saka rigar bacci lyt ash me tsantsin gaske ta hayo kan gadon ta kawar da pillon ta rungumeshi tace "Honey,amma fa ko,wadan nn couple din na dazu sun ban shaawa,kyawawa dasu sun masifar yin matchn da juna...".
Bata kaiga qarasawa ba ya wani tureta a zuciye ya tashi dg gadon ya shiga batrum,tashi zaune tayi cike da mamakinsa irin abubuwan da yake mata yana shiga ya saka key a bayin,sanan ya nufi wajen mirror ya zauna yana kallon kansa a mirror din,sosai idanunsa sukai ja yanajin wani qulun bakin ciki ya tokare masa kirji.
Hawaye na zuba daga idanunshi kmr famfo ba qaqqautawa,tinani iri iri yaqi barinsa zuwan masa kai sukeyi a tare ya tina nn ya tina chan,silient kuka yk harda majina bayason ajiyo sautinsa,kukan ke neman cin karfinsa amma yaqi basa damar hkn wanda hakan ne ya haifar masa da tari mai tsanani kmr zai shide,tari yk sosai ya tara hannunsa gashi yaqi bude kofar.
Samira a razane ta tashi daga kan gafon ta nufi hanyar kofar bayin tana buga masa dan ya bude jin tarin nasa yyi yawa, amma yaqi budewa,ko yaso ma bazai iya ba,tarinsa yk sosai sai ynzu ya kalli hannunsan daya tara din,jini yagani sosai hkn ya kara tada hankalinsa gashi tarin yaqi tsaya masa koda da kiftawan ido ne.
Sosai Samira ke bubbuga kofan tana kiran sunnshi ckn tsanann tashin hankali,wannan ne ya jawo attension dn Mom da Popps suka shigo dakin,ganin Samira a hk yasa suka fara tmbyrta lpy ta kasa musu mgn bayin kawai take nuna musu,suma sosai sukejin tarin nata Mom ta shiga taya ta bubbga kofan itama tana kiran sunnsa amma yaqi budewa,da karfi Popps ke bangazar kofar yana ce masa ya bude amma ya kasa jikinshi a mace yake,qasa ya fadi dafe da kirjinsa ga jini ta baki ga hawaye ba qaqqautawa ta ido.
*
Sanye da kayan baccinta masu kyau pink color take zaune kan gadonta dake dauke da gifts din da aka bata,gashinta ya zuba a baya ya qara tsayi sai faman tashin qamshi yake har ynzu,tinawa takeyi da moment dinta da Anwar na yau sosai abn keson sakata a nishadi tana murmushin da batasan tanayinsa ba,da sauri takeson kawad da wannan tinann kuma dan batason tina komai.
Ajiyar zcy ta sauke a hankali tare da kai kanta qasa,anan ta sake ganin sarqar daya sa mata,shiru tayi tana kallon sarqan kafin tasa hannu tana dago sarkan tana kallo,tinawa take da lkcn daya saka mata at dsame tym da kuma lkcn da Beer ya ta6a saka mata nasa.
Chak ta tsaida tinaninta a hankali tace "Beer" idonta ya ciko da kwalla tana tinano yadda ta gansa yau tareda matarsa,hawayen da bata zata bane suka fara janjaro mata,tana sake tina sadda Samira ta kama hannunsa ta daura akan waist dinta ya kama,ta sake tinawa da inda yake ce mata she's his only one,gwiwoyinta ta nade ta kamasu da hannu ta daura kanta kai wani irin abune ke sake tokare mata kirji tana zubar hawaye sosai.
Maganar Ammi datajine tana dosa dakin nata yasata saurin dawowa daga duniyar tinanen data lula tana share hawayenta,Ammi ta karasa shigowa dakin,zaune saman gado ta sameta,kusa da ita Ammi ta zauna tana kallonta,tace "waike lpyrki kuwa? tunda kuka dawo daga asibiti kika zube kinata faman sharar bacci,sannan kin dawo niqi niqi da kaya bakicemn komai ba".
Zarah ta qirqiro dan murmushi tayi mata tace "Ammi nagaji ne dayawa shiyasa na kwanta,and yau ake ranar marasa lpy a asibitin shine aka bamu kyautuka" Ammi tai murmushi tana shafa kumatunta tace "auho,amma dai sunce ba wata matsala tare dake ko?".
Zarah ta gyada mata kai tana mata murmushi alamar eh,kayan gifts din Ammi ta kalla tace "toh meye a ciki,mugani" ta fara bubbude kayayyakin tana kalla ita dai Zarah binta kawai take da ido,nan taga ababan arzikin dake ciki,kyautar rigace ta rnr masoyan da takalmi a wani babban gift box din da aka rubuta 'Queen of the year Zarah' a jiki,Ammi bazatasan me aka rubuta,komai na wajen hk aka rubuta mata a jiki,sai kuma kyautar wani dan karamin abu me tsananin kyau anyi masa shape din hrt me dauke da hotonta dana Anwar din an rubuta musa Anwar love Zarah a jiki.
Dasauri Zarah ta kalli Ammi da hankalinta baikai wajen ba tana ciroshi ta aje gefe domin ganin dayan abnda ke cikinsa,qatuwar wayace sabuwa dal a kwalinta,a hankali Zarah ke jan abn rufanta dan rufe abn kada Ammi ta ganta tare da Anwar,tana jan abn rufan a hankali tana kuma kallon Ammi data zaune abn rufan,shigowar Ameer ne yasata saurin razana ta saki abn rufan nata tana kallonsa sbd yanayin yadda ya shigo musu.
Tsayawa yyi kallonsu yana kallon kayayyakin da wayar dake hannun Ammi sai faman juyata take tana kallo,ya karasa wajen yace "laa Ammi wadan nn fa?" yana kallon wayar shima,Ammi tace "kyautar Zarah ce daga asibiti yau" ta jinjina kai ta dora da cewa "lallai wann asibitin na yan gayu ne sun iya kiran kasuwa,irin wann ai sai susa mutun yayita ciwo kullun ma" dan murmushi Zarah tayi mata tanason rufe hoton dai still,idon Ameer yakai kan wajen abnda takeyi,da sauri yace "wow! wann fa?" ya kai hannu ya dauki abn yana kallo ta baya sbd a juye ya daukesa.
Kwalalo idanu Zarah tayi tana masa alamr daya aje amma bai lura da ita ba,ya juyo fuskar abn yaga hoton ta Anwar ne,ya karanta abnda ke jikin hoton sann a hankali ya kauda hoton daga face dinsa ya kalleta ta sake masa alamr ya aje idanu,murmushi ya mata cike da tsokana yana dan,jijjiga kai ya kalli Ammi sanna ya qara kallonta fara karanta abnda ke rubuce a jikin hoton yace "Anwar lov.....".
Bata bari ya karasa ba tai saurin tashi daga gadon nufi wajensa ta rufe bakinsa tareda murdesa ta kwace hoton da sauri ta bude drwr dinta ta tura tana harararshi,tace "waima ba Abba akace ka dubo ba,ka dawo ba isar da sako sai dube dube kmr ka ba mutane ajiya".ta karasa tana harararsa jokingly.
Ammi ta aje wayar tace "O! hk ne fa,ina Abban naka yake,tare kuke dashine?" tace tanadan miqa wuya ta bayansa tana leqe,Ameer yace "aa Ammi,baya tare da Baba Yakuba,har gdnsa naje,yacemn tun safe da suka rabu dashi yace masa zaije ya dawo bai sake gannsa harya tashi".
Ammi tace "toh Allh sa lpy,nima naita kiran wayarsa shiru tun dazun" ta dan nuna alamar damuwa a fuskarta,Zarah ta matso kusa da ita ta dafa kafadarta tace "Ammi ki kwantr da hankalinki karkiji komai,ai lpy ke boyuwa,kuma Abba zai dawo in sha Allah kin san mutun ne me zafin nema bai zama waje daya,wata kila wata hanyarce ta samu ya samu shine ya tafi,kiyi hkr kinji" ta jawota jikinta ta rungume tana jijjigata.
*
Kai tsaye asibiti suka nufa da Beer bayan Popps ya 6alle kofar,Mom kuka takeyi sosai ganin halin da Beer ke ciki hk nn itama Samira,Popps kuwa tashn hankali a wajensa abn ma har baa cewa komai.
Duk nan asibitin suka kwana cikinsu bbu wanda ya koma gida dan ba meson tafiya ya barsa,saida gari ya waye ne Mom tacewa Samira ta koma gd ta kimtsa sai ta dawo ta shanjeta,Samira batason tfy idanunta sunyi luhu luhu sbd kuka sun kumbura,da kyar Mom tasamu ta lalla6ata ta tafi tfynta keda wuya aka basu damar shiga gann Beer.
Tare da Popps suka shiga suka tsaya suna kallonsa an shanza rigr jikinsa zuwa ta asibitin,kmr yadda tsarn asibitin yk,Mom kmr tai kuka hk nn shima Popps suna kallon Beer din dukkansu,yana kwance idanunsa a rufe,ciwon lkc daya amma duk yyi wuru wuru ya shanza.
Dr ya shigo ya sk dubashi,Mom ta miqe da sauri byn shigowarsa tace "Dr,Dr pls meke damun dana? pls ka fadamn Dr pls"ta fara kuka kmr me jira,Popps ya rungumota jikinshi yana rarrashi,bayaso tai hayaniya sbd ance musu Beer din baison hayaniya.
Saida Dr ya gama dubashi sann ya kalli Popps yace "pls kasameni a office" ya pice dg wann,kallon juna Mom da Popps sukayi idanunta duk hawaye saide ta daina kukan,Popps ya zaunar da ita yana sake rarrashnta har yasamu ta zauna tare da Beer din shi kuma ya fice ya nufi office din Dr.
Tagumi Mom tayi tanadan jijjiga kai kmr mahaukaciya tana fadin "hmm! hmm!!" sai hawaye amma damar tai kuka me qarfi.
Office byn Popps ya zauna Dr ya kallai,tinann fada masa ma yk sbd yadda suka shaqu uba da dan,ya goge zufar data dan keto masa gaban goshi,sannan ya sake duban Popps da duk ya zaqu dayaji daga garesa,Dr yace "amm! Alh wato abnda binciken mu ya nuna mana shine Beer yana dauke da ciwon zcy ne amma...".
"What?" Abba yace a razane ya katse Dr yana miqewa,yace "innallhi wa inna ilaihiraji'un,likita so kke ka kasheni? da wanne kke so naji?" suk yace masa ckn tsawa kafin kuma daga baya ya dawo ya tausa muryarsa ya hada hannayensa yace "Dr,pls..pls dan Allh" ya hada masa hannayensa pleadn "na roke ka dan girman Allah kayi iya yinka ka cetomn gudan da na dan Allah pls" ya wani silale kasa yana kuka kmr karamn yaro,cike da tausayi Dr ke kallonshi.
"Zarah! Zarah!!" da sunn daya farfado dashi a baki kenn yana fada a hankali yana mirgina kansa (juyar da kai gefe2) hawaye na zuba masa ta gefen ido bakinsa naci gaba da kiran sunnta.
Da sauri Mom,ta tashi ta,nufi wajensa ta kama face dinsa tace "Beer,Beer my love Mom ce a gabanka pls ka bude idonka kaji,pls Habeeby" tana masa magiya tana sake ta6a face dinsa,shiru yyi bai sake cewa komai ba bai kuma bude idon ba....
Wannan page din gaba daya naki ne NAJA'ATU BIG FAN.
Tnkiu so much 4 d concern u r a darling💋💋💋
Ummi Tasiu
Assalamu alaikum! Fatan kun tashi lafiya. Zuwa anjima 9pm ina nan zan gabatar da shirina na FILIN KIWON LAFIYA. A yi min afwa saaboda rashin jina da aka yi jiya, hakan ya samo asali ne sakamako matsalar network da ta ke damunmu a anguwanmu😃
washa jidda
Allahumma gafir hum zunuban ya Allah.
Dayawa sun mutu dayawa suna asubuti, dayawa suna bara dayawa sun rasa muhallinsu, dayawa sun rasa yayensu, dayawa sun rasa ayyukansu, dayawa sun rasa aurensu, dayawa suna fama da yunwa da talauci, duk saboda haka kaso ka gansu.
Dayawa suna cikin daula, dayawa suna mulki, dayawa suna cikin nishadi, dayawa an musu Karin girma dayawa suna cikin murna dayawa sun haihu dayawa sun yi Aure, dayawa sun samu gurbin karatu dayawa suna Raye, duk Kai ne kaso hakan takasance.
Allah Kai ka fifIta tsakanin talaka da Mai kudi don hakan ya zamo aya garemu.
Kaine kake fitar da rayayye daga macacce, don don ka gwada imanin mu
Allah ya sa mu dace