Zaure na musamman don tattauna wakoki da hikimomi da kuma irin gudumawar da shaharren mawakin kasar Hausa, marigayi Dr. (Alhaji) Mamman Shata Katsina ya bayar a lokacin rayuwarsa.
Bakandamiya
(owner)
GORON JUMMA'A
Assalamu alaikum Malam,
Mutum ya rasu sai ya bar yayye biyu maza, da yayye mata wadanda suke uba daya, da kuma mahaifiyar sa, ya za a raba musu gadon?
Amsa:
Wa alaikum assalam,
Za’a raba dukiyar kashi shida, a bawa uwa kashi daya, ragowar kashi biyar din a bawa yan'uwa su raba, namiji ya dauki rabon mata biyu.
Amsawa:
Dr. Jamilu Yusuf Zarewa
Daga zauren Fatawowin Rabon Gado Guda 212