Wannan shafin an bu?e shi ne domin ba wa kowane mamba na wannan taska dama na baje kolin tunaninsa ta hanyar kawo LABARI mai ?auke da hikima da basira wanda za ?aru da shi. Ko da kuwa labarin ?ir?irarre ne bai ta?a faruwa ko kuma ya ta?a faruwa da kai... moreWannan shafin an bu?e shi ne domin ba wa kowane mamba na wannan taska dama na baje kolin tunaninsa ta hanyar kawo LABARI mai ?auke da hikima da basira wanda za ?aru da shi. Ko da kuwa labarin ?ir?irarre ne bai ta?a faruwa ko kuma ya ta?a faruwa da kai ko wani ne. Duk wanda ya yi nasarar kawo labarinsa da ta ?ayatar kuma aka samu ba wanda ya fi shi, to akwai wata kyauta ta musamma da zai samu.
Rahmatu Lawan
LESSON 1: SUBJECT-VERB AGREEMENT
Subject-verb agreement, also known as CONCORD, is the relationship that exists between a subject and a verb in English. In other words, your subject must agree with your verb in all grammatical relationships, such as the person, the number etc.
Concord is one of the tricky areas of learning English, especially for second language learners – people who had already learned another language before learning English. We see people with over 20 years of experience, learning and using the English language, but still having a slip of the tongue or genuinely making mistakes when it comes to stitching their subjects with their verbs in English.
Perhaps the best way to remedy the difficulties of mastering concord is to regularly practice. Another way could be to get hold of its knowledge and get our head around the skills.
Whichever way you are most comfortable with, practice is not an option; it is a must!
To learn about the subject-verb agreement in English it is important to understand the concepts of SUBJECT and VERB. What do we mean when we say subject or verb in English?
Another thing we should also know is the ENGLISH TENSE, that is, the different time frames through which our actions are expressed; in other words, do we speak about the past, the present or the future?
One can say there are three tenses in English: the present, the past and the future. But each of these three is further classified into more categories, for example, present simple, present continuous, present perfect and so on.
I will take each one of these to explain with examples and try my best to show you how subject-verb agreement is fused in all of them, and how best a learner can absorb the knowledge and demonstrate the skills.
SUBJECT and VERB
We will continue on SUBJECT and VERB in the next lesson in shaa Allah.
EXERCISE
Now, with the little explanation so far, let’s see in YOUR OWN WORDS, what do you understand by the concept CONCORD or SUBJECT-VERB AGREEMENT?
Write your answer in the comment section below.
Daga zauren @English Q & A
Lawi Yusuf Maigidan Sama
(owner)
Sunayen mata kashi 99% duk suna ?arewa ne da ga?ar /tu/. Illa ka?an daga cikinsu kuma suna ?arewa da wasalin /u/ da kuma ga?a /'u/. wasu kuma da wasalin /a/ sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/
Ga dai ka?an daga cikin sunayen da suka ?are da ga?ar /tu/a ?arshen sunan kamar haka:
Abidatu
Aishatu
Aminatu
Asiyatu
Atikatu
Bahayuratu
Bara’atu
Bari'atu
Bashamatu
Fadimatu
Falilatu
Faridatu
Hafsatu
Hajaratu
Halimatu
Hannatu
Hariratu
Haulatu
Hindatu
Hurairatu
Ikilimatu
Izzatu
Karimatu
Khadijatu
Kutailatu
Layuzatu
Layyanatu
Libabatu
Maimunatu
Mansuratu
Mariyatu
Marwanatu
Masa'udatu
Mashi?atu
Mulai?atu
Muniratu
Murjanatu
Na'imatu
Nafisatu
Nasmatu
Nusaibatu
Rabiyatu
Rahinatu
Raihanatu
Rayyanatu
Rafi'atu
Rufidatu
Ru?ayyatu
Ruwaidatu
Sa'adatu
Safiyatu
Sakinatu
Salamatu
Salimatu
Saratu
Saudatu
Sawabatu
Sha'awanatu
Shafa'atu
Shamsiyyatu
Silifatu
Subai'atu
Sumayyatu
Ubaidatu
Umaimatu
Umratu
Uzaifatu
Zubainatu
Zubaidatu
Da sauransu
Sai kuma wa?anda suka ?are da /'u/ su ne kamar haka:
Aina'u
Asma'u
Hauwa'u
Baila'u
Hansa'u
Safara'u
Samara'u
Shaima'u
Tashaya'u
Zahara'u
Zurfa'u
Kansa'u
Rumasa'u
Da sauransu.
Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka:
Firdausi
Ummul-khairi
Ummul-kulthumi
Ummul-sulaimi
Da sauransu.
Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /u/ wa?anda ga?ar kalmominsu ya bambanta da juna kamar a wa?annan sunaye:
Yuhanasu
Zainabu
Maryamu
Bilkisu
Da sauransu.
Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /a/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka:
Adama
Juwairiyya
Ummu-Salma
Rahila
Da sauransu.
Ba iya wa?annan ne kawai sunayen ba akwai su da dama in ka san wasu kai ma kana iya rubutawa.
*Lawi Yusuf Maigidan Sama*
Safwan Sa'ad Umar
"Never be intimidated by the success of people, The Fact That You are *HERE* Doesn't Mean You Can't Be *THERE* The Only Difference Between *HERE* and *THERE* Is *T* Which Stands For *TIME*
Be Patient And Remain FOCUSED. GOD Bless us All.
Ibrahim Yakubu
Assalamu'alaikum warahmatullah, barkanmu da safiyar wannan rana ta litinin. 6/11/2017