Group Info

 • Turanci a Saukake Makarantu da Ilmi
 • An kirkiri wannan zaure na "Turanci a Saukake" don samar da majalisa na musamman da masu sha'awar koyon Turanci za su ke yin musharaka da muhawara don karar juna.

  Za mu ke sako darasi lokaci-lokaci, kuma idan kuna da tambayoyi za ku iya aikowa.
  • 2,811 total views
  • 9 total members
  • Last updated August 21, 2019

Updates

 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha replied to a topic in the group Turanci a Saukake:
  Wa'alaikum Assalam. Mal Bashir godiya nake. Allah Ya saka da alkhairi.
 • Bashiru Saidu
  Bashiru Saidu replied to a topic in the group Turanci a Saukake:
  Assalamu alaikum.. Wannan zauren da matasa sun gane da ya fi yawace yawace marar anfani a Facebook domin ko a Kwai karuwa sosai. Allah saka da alkhairi
 • Bashiru Saidu
  Bashiru Saidu joined the group Turanci a Saukake
 • Lubbatu Maitafsir
 • Idriss Saeed
  Idriss Saeed joined the group Turanci a Saukake
 • Abdussalam
  Abdussalam joined the group Turanci a Saukake
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha added 0 photo(s).
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha added 1 photo(s).
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha replied to a topic in the group Turanci a Saukake:
  Amin Ya Rabb. Mun gode kwarai. Allah Ya bar zumunci.
 • Abdussalam
  Abdussalam replied to a topic in the group Turanci a Saukake:
  Gaskiyane ayanzu fatan alkairi zanyi agareka dasauran abokan aikinka dafatan Allah yadaukakeku yaqara muku ilimi mai anfani nagode
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha replied to a topic in the group Turanci a Saukake:
  Amin, Abdussalam. Idan kuma kana da wata taimbaya, kana iya rubutowa. Na gode.
 • Abdussalam
  Abdussalam replied to a topic in the group Turanci a Saukake:
  Allah yasaka da alkairi
 • ABDUL BAKO
  ABDUL BAKO joined the group Turanci a Saukake
 • Real Smart Amaj Aljalawy
 • Lawan Dalha
  Some of the phrasal verbs that we use related to the telephone: pick up, break up, cut off, call back, hang up.
 • Lawan Dalha
  This pictorial demonstration clearly shows how a preposition is grammatically used in sentences. It mainly shows the relationship of the prepositional object to the rest of the sentence.


  So, the idea is more about positions of objects in reality...  more
 • Abdullah Ahmad
 • Lawi Yusuf Maigidan Sama
  Allah ya saka muku da alheri mambobin wannan zaure. a kara mana ilmi sosai, Allah ya sa mu dace
   
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha shared blog.
  Karanta kadan daga cikin muhimmancin koyon harshen Turanci
  Muhimmancin koyon harshen Turanci (Na daya)
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha posted a topic in the group Turanci a Saukake:
  A darasin da ya gabata mun yi bayani cewa kalmomi cikin jumla su kan rabu har gida takwas. Yau za mu dauki daya da ga cikinsu mu yi cikakken bayaninsa. Wanda za mu dauka kuwa shine ‘noun,’ wato ‘suna.’
  Duk wata kalma da a ka yi an...