Barkanmu da warhaka,A wani gari a gidan wani mutum mai suna Galdima. Galdima mutum ne mai rufin asiri daidai gwargwado. Yana da mata daya da 'ya'ya bakwai. Yaran sun girma sunkai aure. Galdima yana bukatan dada mata, matanshi da yaranta suka ki amincewa. ...