Group Info

 • Magana Jari Ce Littafi na Farko Adabi da Wakoki
 • Wannan zaure ne da aka kirkira don kawo muku labaran dake cikin Magana Jari Ce littafi na farko da kuma tattaunawa da muhawarori game da littafin.

  Har ila yau, zaure ne don tunawa da mawallafin Magana Jari Ce, Alhaji Abubakar Imam, tare da irin...  more
  • 1,121 total views
  • 22 total members
  • Last updated Apr 16

Updates

 • Bakandamiya
  Wata rana, sa’ad da Shaihu dan Hodiyo na Sifawa, sahabbansa suka taru ana tadi, daga nan sai wani daga cikin sahabban Shaihu wanda a ke kira Umaru Mu’alkamu, ya dubi mutane, ya ce, “Kai, ina ko son goro, ko akwai wani mai dan tsall...
 • Bakandamiya
  Wata rana wani madugu yana dawowa daga Gwanja, ya iso Kwara ya shiga jirgi. Suna kan tafiya cikin jirgin nan, sai igiyoyin Kwara suka murda, jirgin ya yi nan tangan tangan, ya birkice. Sai madugun ya kama, “Shaihu dan Hodiyo, ka taimake mu! Shaihu d...