Malam Abdullahi ka tabo abu mai muhimmanci dake addabar al'umma a yanzu. A nawa ra'ayi abu ne dake bukatar kulawar iyaye sosai, su yakamata su zama kan gaba a lamarin, sannan kuma lallai sai gwamnati ta sa hannu sosai.
Don haka, zamu iya cewa, manya-ma...