Hadiza Balarabe
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu
Barkanmu da Safiyar Laraba
*Ya Allah ka kara mana lafiya mai inganci da abinda lafiya zata rayu dashi, Ka yaye mana dukkan abinda ke damunmu na 6oye dana bayyane*
🙏🙏🙏Amin🙏🙏🙏
Safwan Sa'ad Umar
"Never be intimidated by the success of people, The Fact That You are *HERE* Doesn't Mean You Can't Be *THERE* The Only Difference Between *HERE* and *THERE* Is *T* Which Stands For *TIME*
Be Patient And Remain FOCUSED. GOD Bless us All.
Sumayyat Ibrahim Gambo
17/01/2021
ZAGAYE NA II
Karawa ta 54
RANAR AMINU ABDU NAINNA
1.
Hakuri da Juriya Writers Association
Wakiliya
Maryam Sulaiman
Muhawara
Karatu a kasar waje ya fi inganci
----------------------------------------------
2.
Zamani Writers Association
Wakiliya
Kabir Layuza
Muhawara
Karatu a cikin gida ya fi inganci
Minti 60
Ahmad Sale Muri
Assalamu'alaikum.....ina yi abokaina maza da mata dake kan wannan manhaja 'barka da safiya'.