Group Info

 • ZAUREN TSOFAFFIN KALMOMIN HAUSA Tarihi da Al'adu
 • Wannan zauren zai tattauna irin tsofaffin kalmomin hausa wadanda yanzu ba kowane bahaushe ne ya san su ba saboda zamani. Zai kuma zakulo Sana'o'in mu da al'adu na tun taletale.
  • 334 total views
  • 2 total members
  • Last updated November 7, 2019

Updates

 • Lawan Dalha
 • Bashiru Saidu
  A Nemo muna bayani wadannan kalmomin Hausa:
  RAGAYA RUHEWA, ALKUKI, KUDANDAN, MARATAI, BICCI, MAARAA, SHANTALI, MASABA, KAAHU, AJUJI, KWARASHI, MUNDUWA....
  • Bashiru Saidu
   Umar Mudi ALKUKU wani gurbi ne a jikin bangon katanga ta kasa a zauran kofar gida ko daki, ko bumka wajen dai da jama'a sukan iya zama har su kai wani lokaci mai tsaho da zai iya kai wa gayin dare, to anan ake sanya fitilar lagwani ta kasko a da can kenan a yanzu...  more
  • Bashiru Saidu
   Umar Mudi KWARASHI, wani tsinke ne da ake saka da shi akwai na karfe da na itace. MUNDUWA wani abun ado ne na mata da ke yin sa da azurfa ko jan karfe a kewa yake kamar awarwaro amma yana da tsaaga a tsakiyasa, su na sanya shi a kafa ko a kasangalilin hannu ko damtse
There are no more results to show.