The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
Rahmatu Lawan: SALLAR JANA'ZA A SAUQAQE
'YAN-UWA Mafi yawancinmu, muna yin
Sallar-
Jana'iza , Amma kuma bamu san Abinda... moreSALLAR JANA'ZA A SAUQAQE
'YAN-UWA Mafi yawancinmu, muna yin
Sallar-
Jana'iza , Amma kuma bamu san Abinda ake
fada a Cikin Kowacce Kabbara ba. DAN HAKA
shi yasa naga cewa yana da kyau in ware
mana
waniLokaci na Musamman, Domin in
fahimtar
damu yadda ake yin sallar Jana'za
'YAN-UWA Ita dai Sallar janai'za, Tana da
Babban
lada, ga wanda ya aikata
ta kamar yadda Manzon Allah (s.a.w) ya
koyar
dan haka yana da kyau, mu tsaya mu koya
KAMAR YADDA NACE...
Sallar jana'za tana da kabbarori guda hudu
ne
kawai (4) KUMA KOWACCE KABBARA, DA
ABINDA
AKE FADA A CIKINTA
1. KABBARA TA FARKO Ana karanta {suraul-
fatiha} ne kawai, banda wata sura, ko wata
A'yah.
2. KABBARA TA BIYU Ana karanta Salatin
Annabi
ba wani salati na daban ba.
3. KABBARA TA UKU Ana yin addu'a ga
Wanda
ya
mutu mace ko Namiji
4. KABBARA TA HUDU
Zakayi addu'a ne a Kanka da Sauran
Al'ummar
Musulmi
DAN UWA KANA GAMAWA sai kajira Liman
yayi
sallama ITA KUMA SALLAMAR Guda daya ce
Tak! kuma Zaka yi tane a
Bangaren Damganka.
Allah muke roko da ya kara tabbatar damu
akan
Sunnar Annabin Rahama, Manzon Allah
(s.a.w). Ku
turawa 'yan uwa dan su qaru. Allah sa mu dace
Ameen! less
Hamzat Muhammad: ALHAMDULILLAH
I converted to Islam in 2012 and started wearing my hijab, but my
friends and family rejected me. It was very painful and since I was
still an infant in Islam, I stopped wearing it but I chose to wear long... moreALHAMDULILLAH
I converted to Islam in 2012 and started wearing my hijab, but my
friends and family rejected me. It was very painful and since I was
still an infant in Islam, I stopped wearing it but I chose to wear long
clothes without covering my hair. It was only this year when I got some
motivation from other sisters, I promised myself to please Allah, not
mankind. I should worry about what Allah thinks about me, not His
creation. I am very happy with my hijab. May Allah have mercy on all the
women to know the importance of hijab. - Khadija, Namibia. less
Hamzat Muhammad: SHEIKH ABDULRAHMAN AS-SUDAIS
Some facts about Sheikh Abdul Rahman
Al Sudais (Imam of Masjidul Haram)1. He was born in year 1960 in Riyadh,Saudi
Arabia. He belongs to Anza clan.2. He memorized the Qur’an at the age of... moreSHEIKH ABDULRAHMAN AS-SUDAIS
Some facts about Sheikh Abdul Rahman
Al Sudais (Imam of Masjidul Haram)1. He was born in year 1960 in Riyadh,Saudi
Arabia. He belongs to Anza clan.2. He memorized the Qur’an at the age of 12.3.
He graduated in year 1979, and in 1983 he got a degree in Islamic Shariah from
the Riyadh University. In 1987 he did Master’s and in 1995 he completed his
Doctorate in Islamic Shariah.4. He has served in Riyadh University and then in
Umm ul Qura University as Assistant Professor.5.
He was selected as Imam in the Grand Mosque when he
was only 24 years. He delivered his first sermon at an age of 24 years in month
of July, 1984.6. In the year 2012, Al Sudais was appointed as headof Presidency
for both the Holy Mosques and was given a rank of minister.May Allaah preserve,
bless him and accept his efforts for the ummah.
Allahuma Aamyn. less