Sadaukarwa ga duk wata 'ya mace wacce ta rasa mahaifiyarta tun tana ƙarama
*************
Lahadi 7😸0 pm
Tj ƙaton mashayi kuma ɗan'daba ne da yake unguwar Gawo a garin Maraɗi, tsaye yake jikin motar Hajiya Batula matar wani mai kuɗin unguwarsu da ta zo masa da kwagilar sace ƴar mijinta har sai bayan kwana uku ya mayar da ita.
"In ba za ka iya ba, in nemi wani." Cewar Batula ganin bai ce komai ba, sai ya yi saurin cewa
"Me zai hana Hajiya, ai wannan ƙaramin aiki ne." Saboda wani tunani da ya darsu a zuciyarsa.
"Yauwa! ko kai fa." Ta ida maganar tana mika masa kuɗi, sannan ta tuƙa mota ta yi gaba.
Litanin 9😸5pm
'Yan'mata uku ne suke tafe daga Islamiyar dare, dukkansu ba za su wuce shekara ashirin da haihuwa ba. Farisa da Fati suke hira wa junansu saɓanin Bara'atu da take magana a waya, tsayawa ta yi bayansu haɗe da cewa
"Ku yi gaba, sai na zo."
Ba su wani damu ba suka yi gaba, don ko ba waya take yi ba, ba wata hirar kirki suke yi ba. Dama ita ce ta tsayar da su sai suka ƙara sauri don hanyar ba ta da haske.
Sai Bara'atu ta koma tafiya sannu-sannu, don daɗin wayar take ji da saurayin da za ta aura nan da wata biyu ne. Ba ta ankara ba ta ji an ƙwace wayar, wani ihu ta buga tana kallonsu, ba su yi wata-wata ba suka saka ta a mota da gudu suka tuƙa motar. Kuka take yi akan ba ita ce ba, dayake tana da masaniya a kan tuggu da mahaifiyarta ta ƙulla na sace Farisa, wacce suke uba ɗaya amma ita mahaifiyarta ta rasu tun tana ƙarama, ga shi sun amshe mata waya balle ta kira mahaifiyarta, kodayake ko ta kira ta ba za ta iya yi mata komai ba, don yau da safe suka tafi Yamai ita da Babansu wajen gaisuwar rasuwa, ba ta da zaɓi da ya wuce kuka da rokonsa, amma ina! Bai ji, bai gani. A daren ranar TJ ya lalata mata rayuwa, ya mayar da ita matarsa har tsawon kwana uku haɗe da gana mata azaba saboda ya ci alwashin ba zai taɓa Farisa ba sai dai ƴarta kasancewarta marar tarbiya ita kuma Farisa saliha ce. Ta ci kuka har ta gode wa Allah, sannan ya gargaɗeta matuƙar ta faɗa wa uwarta abin da ya faru sai ya watsa bidiyo ɗin da ya yi mata a ƙafafen sada zumunta, ya tura wa mijin da za ta aura da kuma mahaifinta.
Alhamis 12😸7pm
Bara'atu ce ta shigo gida babu sallama, ko kallon matar babansu da Farisa da suke zaune ba ta yi ba, ta wuce ɗakinsu. Duk da ba ta kula su ba amma Farisa sai ta tashi don tana so ta san inda ta tafi har tsawon kwana uku, dayake 'yan gidansu suna zaton Bara'atu makaranta ta tafi saboda in Batula ta yi tafiya hostel take komawa da zama.
Ba ta iske Bara'atu a ɗakin ba sai ƙarar ruwa da ta ji a banɗaki, ta kusa awa ɗaya tana jiran fitowarta sannan ta fito, ko da Farisa ta tambaye ta inda ta tafi, ba ta kula ba ta sai hayewa saman gado da ta yi don baccin gajiya ne a idonta kuma ga haushinta da take ji na abin da ya faru da ita. Ba ta tashi daga baccin ba sai bayan la'asar da hayaniyar dawowar iyayenta daga tafiya ta tashe ta, wanka ta sake yi haɗe da sallolin da suke kanta sannan ta tafi wajensu, bayan sun gaisa Hajiya Batula take tambayarta inda ta kai wayarta sai ta sharara mata ƙaryar ta faɗi. Wayar uwar ta ɗauka ta kira Sadiq wanda hankalinsa ya yi matuƙar tashi tun da ya ji ihunta lokacin da suke waya, ga shi ba garin yake da zama ba balle ya taho gidansu, ya kira wayar Hajiya Batula ya fi a kirga tana kwantar masa da hankali, sai yanzu da ta kira sa haɗe da yi masa karyar ƙwace wayar wasu suka yi sannan hankalinsa ya kwanta haɗe da yi mata alƙawarin daga ya zo hutun ƙarshen mako zai biyo mata da waya.
Da dare Bara'atu ta tabbatar wa Hajiya Batula Tj ya sace Farisa don ƙaryar ita ce mafita a gare ta. A ɓoye ta tafi wata asibiti aka yi mata ɗinki saboda fargaba da tsoron abin da zai faru da ita sanin halin mugun kishin Sadiq, ya sha faɗa mata ko bazawara ba zai iya aura ba balle wacce take bin maza.
Bayan wata ɗaya da faruwar lamarin, Farisa ta tashi da masassara, Hajiya Batula ta matsa wa Alhaji da uwar rikonta Salamatu, su kai ta asibiti don ta ɗauka ciki ne da ita, sai dai ga mamakinta aka tabbatar masu da malaria ce. Tsabar takaicin da Hajiya Batula ta ji sai da ta kusa nunawa a fili, a zuci take rayawa dole ta sauya takunta don ta gaji da ganin tsinannar fuskar Farisa, da yadda Alhaji Sani yake nuna mata soyayya fiye da sauran 'ya'yansa, dalilin da ya sa ta tsane ta ke nan, sharri kala-kala ba wanda ba ta kulla mata ba, don Alhaji ya tsane ta, amma bai yi ba saboda shaida da take samu wurin Salamatu kuma ya san mugun halin Batula. Shi ne ƙawarta ta ba ta shawarar a sace Farisa saboda in ta samu ciki Alhaji ya kore ta, sai kuma hakan ba ta samu ba.
Bayan sati uku
A daren shekaranjiya ne aka kai Bara'atu gidan mijinta, yau da safe ta dawo da takardar saki, saboda Sadiq bai same ta a cikakkiyar budurwa ba shi ne ya saketa, saura kaɗan ya buge ta don ta gudu ne, a cewarsa ta cucesa ta san ita bazawara ce ta aure sa. Ganin da mahaifinta ya yi ta ƙi cewa komai, kuka kawai take yi na bakinciki da kunyar jama'a, sai ya kira Sadiq a waya
"Zawara na aura, shi ya sa na datse igiyoyin aurena don ni ba fasiƙi ba ne haka kuma ba zan iya zama da fasiƙa ba." Shi ne kawai abin da Sadiq ya ce sannan ya kashe wayarsa don mugun haushin dangin Bara'atu yake ji game da abin da ya faru. Shi kam Alhaji Sani saura kaɗan ya faɗi ƙasa jin abin da Sadiq ya faɗa tsabar kiɗima da shiga tashin hankali. Bai iya tsayawa ba a falon don wata jiwa yake gani, sai gaba ya yi zuwa ɗakinsa yana umartar ta da ta biyo bayansa.
Cikin takaici da matukar jaddada maganarsa ya buƙaci Bara'atu da ta yi masa bayanin rayuwar da ta jefa kanta ciki. Hajiya Batula ta shigo ɗakin tana cewa
"Haba Alhaji! ka bi ta sannu mana! da me za ta ji? da sakin da aka yi mata? Ko da faɗanka?"
Wani kallo ya watsa mata sannan ya mayar da kallonsa ga Bara'atu yana jiran jin abin da za ta ce, sai da ya buga mata tsawa sannan ta kwashe yadda aka yi ta rasa budurcinta ta faɗa masa, ko kafin ta ida maganar tuni Hajiya Batula ta sume sai da aka zuba mata ruwa ta farfaɗo, tana yi ta zage-zage sai ta kai TJ wurin 'yan sanda, ai ba haka suka yi da shi ba, idanuwanta sun rufe tsabar masifa ta mance a gaban wa take maganar, sai da ya buga mata tsawa yana cewa,
"Kin cuce ni Batula! Kin zalunce ni, kin zalunci 'yarki da kanki saboda son zuciya, Allah Ya isa tsakanina da ke, wato kin sa shi ya sace Farisa dayake Allah ba azzalumin bayinSa ba ne, sai ya sace 'yarki, dama an ce in za ka gina RAMIN MUGUNTA ka gina sa ƙarami, yanzu wa gari ya waya? Sannan yadda auren Bara'atu ya mutu, ke ma na sake ki, Allah sai Ya saka mata, ba ni buƙatar ƙara ganinki a rayuwata."
Ihu ta ƙurma tana roƙonsa ya yafe mata sharrin shaidan ne, sai dai bai ji, bai gani. Alfarma ɗaya ya yi mata har waɗanda suka zo aure daga nesa sun koma gidajensu ita ma ta bar masa gida.
******
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, duk yadda Hajiya Batula ta so wulanƙanta Farisa abun ya ci tura don direba yake kai ta makaranta kuma ko kafin a tashi har ya zo ɗaukar ta saboda harin da Hajiya Batula take kawo mata don ta ji haushi da taikaci matuƙa abin da ya faru da su, babban baƙincikinta da ta ji labarin wani saurayi da yake son Farisa tun a wurin auren Bara'atu ya kawo kuɗin aurenta, amma ga 'yarta can da ciki kasancewar tun bayan lalacewar aurenta ciki ya bayyana a jikinta, ta so ƙwarai ta kai Tj wurin 'yan sanda sai mutane suka ce mata har ita sai an ɗaure shi ya sa ta hakura ba don ta so ba. Tana ji tana gani, aka yi auren Farisa ta tare a ƙaton gidanta da yake unguwar Zaria. Bayan wani lokaci Bara'atu ta haifi mace mai suna Maryam, haka ta cigaba da kula da ƴarta har sai da ta yi shekara biyu sannan Alhaji Sani ya mayar da ita makaranta don barin zuwa ta yi a wancan lokacin. Sai da Maryam ta kusa shekara bakwai sannan ta yi aure a lokacin har ta fidda rai ga samun miji, saboda duk wanda ya fito neman aurenta sai an kai gulmarta wajensa, wannan ma haka ya aureta duk da ya san komai game da rayuwarta, in rashin mutumcinsa ya taso gori kala-kala yake yi mata har gwanjo yake kiranta, ba ta da zaɓi da ya wuce ta yi kuka da hakurin girbar abin da suka shuka na sharri da ya dawo kansu ita da mahaifiyarta, idan abun ya dame ta sai ta yi addu'a tana tuba ga mahaliccinta.
*BABUN DA ZAI YI BAYANI A GAME DA YIN AZUMI A HALIN TAFIYA DA KUMA... more*باب الصوم في السفر و غيره*
*BABUN DA ZAI YI BAYANI A GAME DA YIN AZUMI A HALIN TAFIYA DA KUMA WANINTA*
عن عائشة رضي الله عنها، أن حمزة بن عمرو الأسلمي قال للنبي صلى الله عليه و سلم: "أصوم في السفر؟ و كان كثير الصيام. قال: إن شئت فصم، وإن شئت فأفطر".
An karɓo daga Nana Aishatu (R A) ta ce : (watarana) Hamzatu ɗan Amru al-Aslami ya ce da Ma'aiki (SAW) shin zan iya yin azumi a halin tafiye-tafiyena? Domin shi mutum ne mai yawan yin azumin nafila, sai Ma'aikin Allah (SAW) ya ce da shi in kana son yin hakan ka yi azuminka in kuma ka so ka ci abincinka kawai ( ka bar azumin)
عن أنس بن ملك رضي الله عنه قال: " كنا نسافر مع النبي صلى الله عليه وسلم، فلم يعب الصائم على المفطر على الصائم"
An karɓo daga Anas ɗan Malik (R A) ya ce : mun kasance muna tafiya tare da Ma'aikin Allah (SAW) ( a watan azumi) amma ba ya aibata mai azumi a kan mai cin ( wato wanda bai ɗauki azumin ba) haka nan kuma ba ya aibata mai cin abinci a kan wanda ya ɗauki azumin.
Nana Aicha Hamissou: *★TSARABAR RAMADAN DAGA TASKAR KAINUWA WRITER... more*★TSARABAR RAMADAN DAGA TASKAR KAINUWA WRITER ★*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*DAGA*
*AUNTY FAUZAH YAR AMANAH*
*DAY 4*
_domin uwargida ta cigaba da farantawa iyali da canja salon kalolin girki, shi wannan girki dai dankali ne na turawa ake sarrafawa a cikin kwabin fulawa a soya shi wanda hakan ke samar da dandano na musamman mai dauke da sakonni na nishadi_
_Uwargida ta samu dankalin turawa kamar hudu ko biyar idan daga ita sai maigidanga ne, in kuma suna da yara to sai ta kimanta iya yawansu sai ta debo dankalin, sannan sai ta feraye shi ta yayyanka kaman yadda take yankawa idan zata soya shi, daga nan sai ta samu ruwa mai kyau sai ta zuba a kwano ta juye dankalin ta wanke shi ya fita sosai sai ta tsame ta zuba a faranti mai kyau ta jira ruwan ya dan tsane._
*Daga nan sai ta dauko karamar tukunya ta zuba ruwa ta dora a wuta sai ta zuba dan gishi sannan ta juye dankalin ta dafa shi sama sama wato (half done), idan ta dafa sai ta tsame ta ajiye.*
_Sannan sai ta dauko kwano karami ta zuba fulawa kamar cikin babban ludayi daya sai ta dauko butter ta zuba cikin cokali biyu sai ta sake dauko gishiri kadan ta zuba sannan ta dauko sauran kayan dandano da take bukata sai ta zuba daidai misali bada yawa ba sai ta dauko ruwa mai kyau kadan ta zuba sannan ta dama wannan hadin ya danyi ruwa ruwa amma ba sosai ba._
*Daga nan sai ta dauko wannan dankalin ta juye a ciki ta jujjuya ko ina ya hadu sosai sai ta samu murfin wannan kwanon ta rufe sannan taje ta saka a firij (freezer) amma ba inda zaiyi kankara ba sai ta jira tsawon awanni uku (3hrs) sannan ta dauko ta ajiye sai ta dora kaskon suya a wuta ta zuba man gyada idan yayi zafi sai ta bude ta rika saka dankalin sai ta soya gaba daya amma kada ta bari ya kone sai ta tsame ta jira man ya tsane, sai ta zubawa maigida da*
*ALAWAR MADARA*
Madara
Sugar
Mai
Kwakwa ko lemon tsami
Ruwa
Yadda ake hadawa.
_Ki sami tukunyarki me kyau sai ki zuba sugar idan kamar madara kwankwani 1 ce sai ki saka sugar sugar spoon full 5 and half, ki Dan zuba ruwa kadan ba da yawa ba ya dai hau kan sugar din, sai ki Dora akan wuta ki sa wutar kadan zakiga ya tafasa ki barshi hmya dahu sosai sai ki saka cokali ki dangwalo sai ki taba da hannunki idan kikaga yayi danko to ya dahu , idan me kwakwa zakiyi sanda kika zuba sugar din da ruwan zaki zuba kwakwar idan me lemon tsami ce sai kin sauke zaki matse akai ki juya, sai ki kawo madarar ki dunga zubawa kina tilawa har tayi kaurin da kike so, dama kin barbada wata madarar akan Leda ko try sai ki juye akai ki shafa mai abokin Mara ki fadada ta sai ki barta ta sha iska, daga nan ki yayyanka_
*Yadda ake hada lemon Na’a-Na’a da Kokumba*
Kayan Hadi
• Na’a-Na’a
• Kokumba
• Sukari/Sirof
• Filebo
Yadda ake yi
*Da farko uwargida za ki samu Na’a-Na’a irin koriyar nan sosai sai ki wanke ta sosai ki tabbatar duk kasar da ke jiki ta fita tas sannan sai ki markada ta a bilenda daga nan sai ki tace ki ajiye ruwan a gefe guda, sai ki samu Kokumba mai kyau ki yanyanka ta sannan ki markada ki tace. Sai ki dafa sukari wanda zai zama abin da ake kira sirof. Sai ki samo babban kofinki ki juye tattaccen ruwan Na’a-Na’a da na Kokumba a ciki ki dauko sirof din nan ki zuba a kai. Sai ki samu filebo mai kamshi ki zuba a ciki.*
_Shi ke nan sai ki sa a firiji, idan ya yi sanyi sai sha, ko a saka kankara a ciki asha_.
*JELABI SNACKS*
_Barkanku da warhaka, cikin ikon ubangiji yau mun samu damar kawo muku wannan girki na musamman wanda bako ne a cikin wannan kasa tamu ta Hausa domin mun shiga ne har kasar India domin zakulo muku wannan girki domin kawai ku kayatar da mazajenku ku samu albarka a zamantakewar ku dasu_
```KAYAN HADI```
1- Fulawa
2- Sugar
3- Kala ta abinci (Food colour)
4- Baking soda
5- Man gyada
```YADDA AKE HADAWA```
*Uwargida ta samu kwano ta zuba fulawa adadin da take bukata sai ta dauko baking soda kadan ta zuba (kada ku manta akwai bambamci tsakanin baking soda da kuma baking powder), sannan ta dauko ruwa ta zuba sai ta kwaba sosai, ana son kwabin ya danyi ruwa kadan kamar kwabin fanke sai ta dauko murfi ta rufe ta ajiye zuwa tsawon awanni biyu*
_Daga nan sai ta dauko tukunya karama ta dora a wuta sai ta zuba ruwa cikin karamin kofi biyu sannan ta dauko sugar kamar gwangwani biyu shima ta zuba sai ta barsu su dahu har sai sugar ya narke sosai sai ta cigaba da juyawa bayan kamar mintuna 10 sai ta sauke sannan ta dauko wannan kalar ta zubawa a abinci (amma da jar kala ake amfani. Red colour) sai ta zuba kamar cikin babban cokali daya sai ta jujjuya sosai sai ruwan ya hade da kalar gaba daya sai ta ajiye._
*Sannan sai ta dauko wannan kwabin data rufe sai ta bude ta sake kwaba shi da hannu amma ba sai sake zuba ruwa ba to sai ta dauko wannan kalar ta zuba kadan a ciki kamar rabin cokali sai ta dama sosai idan kwabin yayi tauri sai ta kara ruwa saboda ana son shi kada yayi tauri kamar kwabin kullin kosai dai, to sai ta samu ledar pure water mai kyau sabuwa ta wanke sai ta yanke saman ledar sai ta zuba wannan kwabin a ciki sai ta kusa cika sai ta barshi ta dauko zare ta daure saman ko kuma ta saka (kyauro wato robar da ake daure kudi) sai ta daure saman sosai.*
_Sannan sai dora karamin kaskon suya a wuta sai ta zuba mai da dan yawa kamar rabin kwalba ko kwalba daya bayan yayi zafi to sai ta dauko wannan ledar data zuba kwabin ta daure sai ta samu almakashi ko wuka sai ta samu saman ledar wajen da ake bulawa in za a sha ruwa sai ta yanke kadan bada yawa ba sai ta rika tsiyaya hadin a cikin man tana round dashi kamar yadda masu kushin fulawa suke yi to haka zata rika yi kamar girman waina (masa) daban daban, bayan ya soyu sai ta tsame sannan ta zuba a cikin wannan hadin sugar da colour dinnan ta barsu su jiku a ciki na minti 5 sai ta tsame su haka zata rikayi shi harta kammala_
*_KADA KU BARI YA WUCE KU BAKU KARANTA BA,IN HAKAN TA FARU TO WALLAHI BA RUWANA.KU KUNSAN CEWAR SHAHARARRIYAR ƘUNGIYAR NAN WADDA TA DAƊE TANA ANTAYO MUKU HAƊAƊƊU KUMA INGANTATTUN LITATTAFAI,WATO KAINUWA WRITERS ASSOCIATION.YANZU MA KU SHIRYA,DOMIN WANNAN KARON ZAFAFA NE MASU ZAFI SUKA SHIRYA KAWO MUKU,KU DAI KUSHA ƊAMARAR SUBURBUƊAR KARATU AKAN FARASHI MAI RAHUSA.MARUBUTAN ƘWARARRU NE WAƊANDA SUKA SABA ANTAYO MAKU LITATTAI MASU MATUƘAR DAƊI,IRINSU_*
_RASHEEDART USMAN_
*Ummu nasmah*
A cikin litattafin ta na
*RUƊANIN ZUCIYA BIYU*
_HALEEMATU HASSAN_
*Leemat*
A sabon labarin ta mai taken
*LAIFIN WA?*
_Mazan ko matan_
Tare da
_FAUZIYA AUWAL ALIN BABA JINGAU_
*'Yar mutan jingau*
Ta Suburbuɗo muku
*DAMUWA MUGUN CIWO*
Harda
_NA'EEMA SULAIMAN_
Zata antayo muku
*SAI NA AURETA*
Ga kuma
_MARYAM UMAR_
*Maman yusup*
Harda ita a Suburbuɗo muku nata mai taken
*KYAUTAR ZUCIYA*
*_SABODA TSABAR KARAMCI IRIN NA KAINUWA SHIYASA TA SASSAUTA MUKU KUƊIN KARATU,DUK GUDA BAKWAI NE AMMA ZAKU KARANTA SU AKAN FARASHI ME RAHUSA ,GAMAI BUƘATAR DUKA ZAI BIYA NAIRA_*
7-500
6-450
5-400
4-350
3-300
2-250
1-200
Ga masu biya ta account zasu tura ta 0448266382 Hadiza Usman Muhammad GTBANK ga masu tura katin waya ma zaku tuntuɓi ɗaya daga cikin waɗannan nombobin,bayan kun tura zakuyi screenshort ku tura shaidar biyanku.
08147537180
09035027743
08106795647
08176841985
Ga 'yan Niger kuma zasu tuntuɓi wannan number
84506476
Nana Aicha Hamissou: *★TSARABAR RAMADAN DAGA TASKAR KAINUWA WRITER... more*★TSARABAR RAMADAN DAGA TASKAR KAINUWA WRITER ★*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*DAGA*
*AUNTY FAUZAH YAR AMANAH*
*DAY 4*
*YANDA AKE ZOBO MAI ABARBA DA CUMCUMBER*
Abubuwan bukata
Zobo
Citta ko ginger
Kanunfari
Suger
Bawon abarba
Lemon tsami
Cucumber
Bana saka irin su fresh quick ogana yafison natural abubuwa.
Da farko zan wanke zobo ,citta saina zuba a tukunya saina zuba bawon abarba da kanunfari da suger na dora a wuta ya dahu sosai saina sauke .Idan yayi sanyi saina tace saina markada cucumber na tace ruwan na zuba sainq matse lemon kadan idan yayimin zan barshi haka idan yayi kauri da yawa kuma zan kara ruwa saina saka a freezer yayi sanyi.
*Miyan zogale*
Ingredients
Man gyada
Ganyen zogale
Alaiyahu
Basil leaves
Gyada
Cubes
Salt
Other seasoning
Nama
Bushashen kifi
Jijjegen kayan miya
_Zaki silala nama da albasa tare da Maggie saiki saka mai a tukunya da albasa tare da namanki wanda kika silala saiki soya, ki saka jijjegen kayan miya ki akai ki soya, saiki zuba ruwan silalen akai da ruwa saiki saka Maggie, basil leave da alaiyahu wanda kika yanka su tafasa saiki saka bushashen kifi wanda kika wanke da gyada saiki saka other seasoning su tafasa saiki saka zogale da ruwan kanwa kadan ya dahu zaki ga Yayi lumus kuma yana fidda kamshi mai dadi saiki sauke_
*BURABUSKO*
KAYAN DA ZA KI TANADA
1. Gero
2. Mai
3. Gishiri
*YADDA ZA KI HADA*
_Ki sami gero ki wanke shi ki rage domin tsakuwar ta fita, sai ki shanya ya bushe. Idan ya bushe sai ki kai a barzo miki a inji. Ki dora ruwa a kan wuta kamar rabin tukunya, sai ki kawo madambaci ki dora akan tukunyar, ki shimfida buhun algarara ko kuma jarida akan madambacin. Sai ki kawo barzazzan geronki da kika bakace kika fitar da dusar ki zuba a cikin madambacin, ki yayyafa ruwa akai. Idan kina so ma kina iya jika kanwa ‘yar kadan ki yayyafa ruwa akan geron saboda ya yi laushi sosai. Sai ki bar shi ya turaru. Idan ya dauko turaruwa zaki ga ya fara curewa, sai ki sauke daga kan wuta ki zuba mai da gishiri ko magi ki mitststsika domin ya warware. Sai ki rage ruwan daya ke cikin tukunyar ki bar shi dai-dai yadda zai yi miki. Sai ki dauko turarren geronki ki zuba a cikin ruwan, sai ki dan juya kamar kina rude, amma wannan da kauri. Sai ki kawo leda ki rufe, sannan ki kawo murfin tukunyarki ki dora akai. Idan ya yi zaki ji gidanki ya turare da kamshi, kuma idan kin taba zaki ji yayi laushi_
*DAMBUN ACCA 2*
KAYAN HADI
1- Acca kofi 2
2- Albasa
3- Attaruhu
4- Mai cokali 4
5- Alayyahu
6- Mai dandano
7- Karas 3
8- Kabeji 1
YADDA AKE HADAWA
Uwargida ta rege acca, sai ta yanka karas da albasa da attaruhu da kabeji da alayyahu ta cakuda su da accar ta zuba mai yadda takeso, sannan ta zuba ta zuba mai dandano (Maggi) ta kara cakudawa sannan ta zuba a madanbaci ta turara kamar minti 30 ko lokacin da ta tabbatar komai ya dahu sai ta sauke, shikenan Uwargida ta kammala sai a zubawa maigida da iyali, maman shaheed mukoma kitchen group
*_KADA KU BARI YA WUCE KU BAKU KARANTA BA,IN HAKAN TA FARU TO WALLAHI BA RUWANA.KU KUNSAN CEWAR SHAHARARRIYAR ƘUNGIYAR NAN WADDA TA DAƊE TANA ANTAYO MUKU HAƊAƊƊU KUMA INGANTATTUN LITATTAFAI,WATO KAINUWA WRITERS ASSOCIATION.YANZU MA KU SHIRYA,DOMIN WANNAN KARON ZAFAFA NE MASU ZAFI SUKA SHIRYA KAWO MUKU,KU DAI KUSHA ƊAMARAR SUBURBUƊAR KARATU AKAN FARASHI MAI RAHUSA.MARUBUTAN ƘWARARRU NE WAƊANDA SUKA SABA ANTAYO MAKU LITATTAI MASU MATUƘAR DAƊI,IRINSU_*
_RASHEEDART USMAN_
*Ummu nasmah*
A cikin litattafin ta na
*RUƊANIN ZUCIYA BIYU*
_HALEEMATU HASSAN_
*Leemat*
A sabon labarin ta mai taken
*LAIFIN WA?*
_Mazan ko matan_
Tare da
_FAUZIYA AUWAL ALIN BABA JINGAU_
*'Yar mutan jingau*
Ta Suburbuɗo muku
*DAMUWA MUGUN CIWO*
Harda
_NA'EEMA SULAIMAN_
Zata antayo muku
*SAI NA AURETA*
Ga kuma
_MARYAM UMAR_
*Maman yusup*
Harda ita a Suburbuɗo muku nata mai taken
*KYAUTAR ZUCIYA*
*_SABODA TSABAR KARAMCI IRIN NA KAINUWA SHIYASA TA SASSAUTA MUKU KUƊIN KARATU,DUK GUDA BAKWAI NE AMMA ZAKU KARANTA SU AKAN FARASHI ME RAHUSA ,GAMAI BUƘATAR DUKA ZAI BIYA NAIRA_*
7-500
6-450
5-400
4-350
3-300
2-250
1-200
Ga masu biya ta account zasu tura ta 0448266382 Hadiza Usman Muhammad GTBANK ga masu tura katin waya ma zaku tuntuɓi ɗaya daga cikin waɗannan nombobin,bayan kun tura zakuyi screenshort ku tura shaidar biyanku.
08147537180
09035027743
08106795647
08176841985
Ga 'yan Niger kuma zasu tuntuɓi wannan number
84506476
Kainuwa dashen Allah, duk wanda ya shiga cikin ki ya amfana da ke, Allah ya ?ara ma zuma za?i dan masu sai da sugar susha haushi. Ma?iyanki fadawanki. mu munsani ko mutane basu fa?a ba sun amfana da ke.
maryam umar
???????????????? *_K'asaitacciyar mace mai gyara kanta bata BORANCI_*????????????????
*Shaharara kuma k'asaitacciyar mai Maganin matan nan wadda kukafi Sani da MAMAN YUSUF ta sake zo maku da zafafan kayan ta masu kyau da inganci don faranta ma mazajenmu*
Kayanmu masu kyau ne kuma masu inganci a lafiyar da Adam wanda basuda side effect acikinsu don dukkansu hadin gargajiya ne ,
Hanzarta ki nemi naki don samun damar shiga jerin mata masu aji
Zaki mallaki zuciyar mijinki cikin sauki ba boka ba malam sai zallan ingancin da kayanmu suke dashi ????????????????????????
KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA MUKE DASU????????????????????????
Magajin gyaran nono
Maganin hips
Maganin infection
Maganin rage tumbi da kiba
Maganin kiba ga wanda suke da rama
Maganin gashi
*k'ayatattun kalolin kayan mata wanda bazaiyiwu in lissafa maku su ba anan amma zaku iya nemana ta wannan number don ganin kalolin hajar da muke da ita 09035027743
Akwai hadin Amare
Hadin Amare zawarawa
Tsumin amare
Shayin amare
Muna dahuwar Kazar yar gata
Yan shila
Nama
Dambun nama mai sanya maigida kukan dadi
Kifi
Ciccibi
Da sauran su
Akwai kalolin turarruka na jiki
Dana kwanciya
Turarrukan tsugunni
Turaren tsugunni na masu fama da warin HQ
Turaren farinjini Na yan mata da maza da masu Sana'a ko ma'aikata
Turaren farinjini Na matan aure sirrin mallaka
Babban sirrin mallaka Na tafin kafa
Sabulun wanka
Sabulun tsarki mai canza dandano
Sabulun tsarki mai maganin duk wata cuta da take damun HQ
Akwai shahararren hadi mai taken TSARKIN JARABA yar uwa tsarki kawai zakiyi kiga abun mamaki doli zakisha sambatu a wajan maigida kuma lkc daya zaki sace zuciyarshi da dandanonki
Kalolin gumba
Kalolin gari
Kalolin Na matsi
Yajin mata don cikowar HQ da saukar da ni'ima
Yajin maza don Karin karfin maza
Tsumin jaraba
Tsumin mallaka
Tsumin tabaje
Tsumin amare
Tsumin ruwa lumtsum
Da sauran kalolin tsumi
Matsin mallaka
Matsin emergency
Matsin a Daren farko
Matsin sabon budurci
Matsin tada zaune tsaye
Matsin rantse bakida kishiya
Da sauran su
Akwai ????????????????
Matan gaske wanda akesha da magariba hmmmmm zaki bani bayani hjy
Gigitashi
Shahararren hadi da yake gigita tunani da nutsuwar mai GIDA zakisha sambatu da saka albarka kedai kasance da MMN YUSUP YAR MUTAN SOKOTO DON KI KWASHI RABONKI????????????????????????????????????????????????????????????????????????
*Sayen dai-dai ko sari ina sokoto INA aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah*
zaku iya nemana ta wannan number don ganin kalolin kayan wanda muka fadi harma da wanda ban fada ba
DON ALLAH IN BAKI SHIRYA BA KI BARI HAR KI SHIRYA PLSSS SERIOUS KAWAI
TAKUCE MMN YUSUP MAI KAYAN MATA????????????????????????????????????
Ina maraba daku 09035027743
Nana Aicha Hamissou
Duk wanda yake son ka ba zai yi maka ƙarya ba, ba zai ƙuntata maka ba, ba zai yaudare ka ba. Saboda kafin ya fara son ka yana girmama ka🥰🥰
Haleema Hassan Leemat
day 4
Allah ka yafemana Allah ka jikanmu Allah kazama gatanmu
Allah ga bayinka Allah kadafa musu
Jidda Washa
Shahararriyar matashiyar marubuciya, mai suna Adam Hauwa'u Suleiman wacce duniyar Marubuta ta san ta da Jidda washa.
Ta zage ta zazzago wani sabon littafi mai suna MUMTAZ. Littafi da ya kunshi soyayya madararsa, tausayi, Amana, Rudani, Rikici, da dai sauransu.
Ga Masu son wannan Littafi da zai dunga zuwa muku a saukake Wanda ba sai mun wahalar da Masu karantawa ba, don haka muka fitar da hanya saukakka. Ta hanyar Sauti a cikin Shafin mu Na YouTube channel mai suna JIDDA TV Channel.
Kuna shiga Shafin ku danna alamar kararrawa wato ku yi mana subscribe gami da Like.
Muna alfahari da ku masoyan mu.
TALLA
"A Lami! Ina zuwa haka cikin wannan rana mai kuna da zafi na ganki ga ba daya a birkice, dubi takalmin ki wari da wari ko dai ba lafiya ne?" "Uhmm Tabawa kenan ki bar ni garau nake, shahararriyar matashiyar marubuciya wacce aka fi sani da Jidda washa, ce ta saki sabon littafinta Wanda nake ba ki labari"
"To fa! Wannan wani littafi ne haka da ya sa kika rude kamar Wanda a ka biya wa kujerar Hajji da umara?"
"Tabawa ba dole na rude ba kin san iya tsahon lokutan da na kai ina dakon wannan littafin?"
"Lami ta ya ya zan sani"
Hhhhhhhh lallai fa "to ai na dade ina jiran in ga fitowar wannan littafi, Sai ga shi rana tsaka ta fitar da shi "
"to fa ni fa har yanzu kin sa ni a duhu wai mai sunan littafin kuma wani darasi yake dauke da shi?"
"Yanzu ko zan fayyace miki sunan littafin da darasin da yake dauke da shi, wannan littafi mai suna MUMTAZ"
"keeeee yanzu wannan littafin ne ya fito?" "Kwarai kuwa"
" to ai Lami ki ce faduwa ce ta zo daidai da zama ni kai na dakon fitowar littafin nake, yadda kika san kin min albushir da Auren Gwamna" hhhhhhhh "lallai kina budurin ki"
"ai ina ga yanzu binki zan yi cikin azama nima in sayi littafin tunda naga akwai darasuka a ciki"
"babu shakka ya kunshi ilmantarwa fadakarwa, nishadantarwa Rikici, yarda, amana, soyayya madararsa, ke kar na cika ki da surutu zaki gani abin da ke ciki"
"ke mu je in sayi nawa" hhhhhhhhhhh "to ai Tabawa kin fini rudewa dubi fa yadda kika maida daurin zanin ki a hannun hagu"
"ke dai bari Kawai banga laifinki ba na sako takalmi wari da wari ni dai mu je"
"A'a wannan littafi ba sayansa zaki yi ba, wannan shahararriyar matashiyar marubuciya, ta saukakawa masoya karatun littafinta, Kawai ki Hau YouTube ki binciki shafinta mai suna Jidda Tv channel, ki danna kararrawa wato subscribe sannan ki danna like, Sai ki dauko sa cikin sauki ta hanyar sauti"
"wayyo dadi kashe ni Kamar kin sani zuwa zan yi na yi abin da kika ce Kawai na dauko ina wanki ina saurara"
"wallahi kuwa abu dan sauki, tsab zaki gama wanki baki san kin gama ba"
"To Lami kamar na ji kin ce Episode ko sasi ko?" Hhhhhhhh "ke fa Tabawa matsala ta dake kanki baya ja da wuri, Episode na ce ma'ana tsari na daya, kin san zata dunga sakin littafin a ko wace mako ranar laraba Karfe 7:00am na safe"
"ke na gudu zan je in sawo kati in Sai data kar a barni a baya" hhhhhhhhh
Ku bi mu a dandalin mu Na YouTube mai suna Jidda TV channel Ranar laraba Ku yi mana subscribe da like.