Groups » Adabi da Wakoki » MARUBUTA

Group Info

Sababbin Zauruka

View All

Updates

 • Usama Shuaibu Goma
  Usama Shuaibu Goma joined the group MARUBUTA
  Apr 23
 • Usama Shuaibu Goma
  Usama Shuaibu Goma joined the group MARUBUTA
  Apr 23
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna: Assalamu alaikum

  Fatan mun wayi gari lafiya? Ya kuma ibada?
  Allahu Ya karɓi ibadun Ya sa muna daga cikin ƴantattun bayinsa, ya bamu dacewar duniya da...  more
  Apr 14
 • Zaharadden Nasir
  Zaharadden Nasir: ADABI MADUBIN RAYUWA.

  A shirin da ya gabata munyi magana a kan ginshiƙai guda shida, waɗanda malamai suka ce kowane aikin adabi (zube/waƙa/wasan kwaikwayo) ba sa ingantuwa dole sai da su. Mun kawo su, kuma munce za mu riƙa ɗaukarsu ɗaya bayan...  more
  Apr 11
 • Hauwa'u Muhammad
  Hauwa'u Muhammad :
  K'ORAFI AKAN SHIRIN BAKON MAKO

  Assalamu alaikum, barkanmu da wannan lokaci, 'yan uwa muna kira a gareku dan Allah a rinka bada hadin kai yadda ya kamata idan ana gabatar da shiri a wannan manhaja, musamman a wannan fili na Bakon Mako, hakika...  more
  Apr 8
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  Assalamu alaikum jama'ar wannan gida🙋🙋
  Apr 8
 • Hashim Abdallah
  Hashim Abdallah :
  Assalaamu-alaykum
  Bayan fama da matsalar network fiye da awoyi 2, yanzu na samu shigowa ta wani sabon account din
  Apr 6
 • Nana Aicha Hamissou
  Nana Aicha Hamissou:
  Assalam Aleikum jama'a muna lafiya? Ya kwanaki barkatai? Fatan alheri gare mu gabaɗaya ahalin gidan nan.
  Apr 5
 • Zaharadden Nasir
  Zaharadden Nasir:
  ADABI MADUBIN RAYUWA.

  GINSHIKAN...  more
  Apr 4
 • Ibrahim Adam Dan Sarauta
  Ibrahim Adam Dan Sarauta joined the group MARUBUTA
  Apr 4
 • Sadik
  Sadik :
  *_SAKON TA'AZIYYA DAGA PEN WRITERS ASSOCIATION._*

  *_Assalama alaikum warahamatullahi...  more
  Mar 30
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  Assalamu alaikum

  Fatan kun tashi lafiya? Allah ya sada da alkhairinsa na wannan ranar....  more
  Mar 30
 • Zaharadden Nasir
  Zaharadden Nasir:
  ADABI MADUBIN RAYUWA...

  A satin da ya gabata, mun dan shafi kadan na daga abinda ya shafi ma'anonin Adabi. A yau insha Allahu za mu shafi kadan na daga abinda ya shafi amfanin...  more
  Mar 28
 • khalisa Nasir
  khalisa Nasir joined the group MARUBUTA
  Mar 25
 • Ibrahim Adam Dan Sarauta
  Ibrahim Adam Dan Sarauta:
  Ina da tambaya
  Lokacin mu ka yi taron bada kyautuka ga Wanda suka ci gasar Bakandamiya, an yi hotuna masu kyau daCamera, don Allah a ina aka zuba su a wannan shafin na Bakandamiya?
  Don lokacin da aka gama Bakandamiya na ya samu matsala.
  Mar 25
 • Ibrahim Adam Dan Sarauta
  Ibrahim Adam Dan Sarauta:
  Jaridar Blueprint Manhaja, wadda ta fito Juma'a 19-3-2021,don sanin wanene Dan Sarauta
  Mar 25
 • Home of Qualitie Writer's association
  Home of Qualitie Writer's association joined the group MARUBUTA
  Mar 24
 • Hamza Dawaki
  Hamza Dawaki:
  Zamantakewar Aure.

  Yaya Mace Take Saoyayya...  more
  Mar 24
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan:
  Assalam alaikum. Da fatan mun wuni lafiya marubutanmu. Ga dan shawara, idan mutum zai yi posting a cikin group ya yi kokari ya yi tagging mutane. Ko da mutum daya ne ka yi ya wadatar. Dabarar yin hakan shi ne ko da mutum bai shigo group ba zai ga duk...  more
  Mar 23
 • Zaharadden Nasir
  Zaharadden Nasir:
  ADABI MADUBIN RAYUWA...

  Jama'ar wannan gida mai albarka asaalamu alaikum, barkanmu da warhaka, sannunmu da sake haɗuwa a wannan filin namu mai albarka, bayan hutu na tsawon makwanni biyu da muka yi. A yau in Allah Ya yarda za mu ɗora da gabatar da...  more
  Mar 21