Bari mu fara da Alƙur'ani mai girma, sau da yawa idan za a yi bayanin ni'imomin da Allah Ya yi wa ɗan Adam akan fara da ni'imar ji sannan gani. Haka kuma idan ana aibantar da kafurai, akan buga misali da cewa sun kurumce sannan a ce... moreHujja ta farko
Bari mu fara da Alƙur'ani mai girma, sau da yawa idan za a yi bayanin ni'imomin da Allah Ya yi wa ɗan Adam akan fara da ni'imar ji sannan gani. Haka kuma idan ana aibantar da kafurai, akan buga misali da cewa sun kurumce sannan a ce sun makance. wannan yana nuna cewa ni'imar ji ita ce gaba sannan gani, da wannan hujjar kaɗai ya isa a gane cewa makanta ta fi kurumta.
Aliyu Labaran Balarabe
A gsky makaho yafi kurma sbd Mafi yawanci bazaka samu kurma ba Akan hanyar neman ilimi ko son cigaba na harkar rayuwa Sai dai kagansu wajen wanki da guga Amma Akwai makahi masu karatu Arabi da boko wannan kadai ta ishemu hujja
Mohammed Sani Hassan
Forget OND, HND, BSc, MSc, & PhD, if you lack Islamic Knowledge you're still an illiterate👌
Hassan Sahabi
Assalamu alaikum ina yima al'umma na wannan gida fatan alkhairi da Fatar Allah ya bamu wuni lafiya
Usama Shuaibu Goma
إنا لله وإنا إليه راجعون.
إنا لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمى.
Yanzu nan Allah yayima kakana M. Isiyaku (Dan-Abe) rasuwa kuma za'ayi jana'izarsa idan Allah ya kaimu safe a gidansa dake Kofar Kudu Falgore. Allah ya masa rahama.
Lawi Yusuf Maigidan Sama
Sunayen mata kashi 99% duk suna ?arewa ne da ga?ar /tu/. Illa ka?an daga cikinsu kuma suna ?arewa da wasalin /u/ da kuma ga?a /'u/. wasu kuma da wasalin /a/ sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/
Ga dai ka?an daga cikin sunayen da suka ?are da ga?ar /tu/a ?arshen sunan kamar haka:
Abidatu
Aishatu
Aminatu
Asiyatu
Atikatu
Bahayuratu
Bara’atu
Bari'atu
Bashamatu
Fadimatu
Falilatu
Faridatu
Hafsatu
Hajaratu
Halimatu
Hannatu
Hariratu
Haulatu
Hindatu
Hurairatu
Ikilimatu
Izzatu
Karimatu
Khadijatu
Kutailatu
Layuzatu
Layyanatu
Libabatu
Maimunatu
Mansuratu
Mariyatu
Marwanatu
Masa'udatu
Mashi?atu
Mulai?atu
Muniratu
Murjanatu
Na'imatu
Nafisatu
Nasmatu
Nusaibatu
Rabiyatu
Rahinatu
Raihanatu
Rayyanatu
Rafi'atu
Rufidatu
Ru?ayyatu
Ruwaidatu
Sa'adatu
Safiyatu
Sakinatu
Salamatu
Salimatu
Saratu
Saudatu
Sawabatu
Sha'awanatu
Shafa'atu
Shamsiyyatu
Silifatu
Subai'atu
Sumayyatu
Ubaidatu
Umaimatu
Umratu
Uzaifatu
Zubainatu
Zubaidatu
Da sauransu
Sai kuma wa?anda suka ?are da /'u/ su ne kamar haka:
Aina'u
Asma'u
Hauwa'u
Baila'u
Hansa'u
Safara'u
Samara'u
Shaima'u
Tashaya'u
Zahara'u
Zurfa'u
Kansa'u
Rumasa'u
Da sauransu.
Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka:
Firdausi
Ummul-khairi
Ummul-kulthumi
Ummul-sulaimi
Da sauransu.
Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /u/ wa?anda ga?ar kalmominsu ya bambanta da juna kamar a wa?annan sunaye:
Yuhanasu
Zainabu
Maryamu
Bilkisu
Da sauransu.
Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /a/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka:
Adama
Juwairiyya
Ummu-Salma
Rahila
Da sauransu.
Ba iya wa?annan ne kawai sunayen ba akwai su da dama in ka san wasu kai ma kana iya rubutawa.
*Lawi Yusuf Maigidan Sama*
Bello Ahmadu Alkammawa
Ita Wakar Marigayi Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero da Marigayi Alhaji Musa Dankwairo ya yi ba ta tsaya ga Sarkin kawai ba, ta hada har da tsarin sarauta kasar, al'adunta, tarihinta da kuma mutanen dake ciki, wakar har tana sanya Kanawa farinciki ta hanyar sanin tarihin su da matsayin su a duniyar jiya da ta shekaranjiya da kuma a yau. Yaran dake tasowa a yau, za su san tarihin su ta saurara Wakar. Marubuta kuwa suna amfani da wakokin Hausa wajen rubuce rubuce musamman wadanda ke da nasaba da tarihi ko sarauta.
Fatan alheri da fatan nasara.