Groups » Adabi da Wakoki » MARUBUTA

Sababbin Zauruka

View All

Updates

 • Ummu Najma
  Ummu Najma:
  SHINFIƊA

  Da farko dai zamu so mu yi muku tambihi da muhimmanci hannu kai tsaye a cikin hidima ta addini, wato addinin Musulunci.
  Dukkan musulmi ya kan yi amfani da hannu ne wajen tsarkake kansa, tare da yin alwala don bautawa Allah maɗaukakin...  more
  Jan 15