Activity

 • Amrah Auwal:
  Direba! Ga ka mutum amma ka rike kambun mutuwa (sitiyari).
  Direba! Kana gudu bisa iska (tayoyi), makamashin wuta gefenka (fetur).
  Kara wuta direba, Aljanna ta mai rabo ce!
  Direba kenan... Me zai hana wadannan maganganu su hau kansa har ya ji kamar shi...  more
  January 15, 2021