Groups » Adabi da Wakoki » MARUBUTA

Group Info

Sababbin Zauruka

View All

Updates

 • Amrah Auwal
  Amrah Auwal:
  Hujja Ta Uku:
  Cikar kwari da ake yi wa motoci da fasinja ko kayan fasinjoji yana janyo a sami mummunan hatsari. Mota ce, watakil ma Baturen da ya yi ta kawai saboda a je cefane a dawo ne, amma sai a cusa mutane har a but, kafafu na reto, cikin motar kuwa...  more
  Jan 15
  • Amrah Auwal
  • Amrah Auwal
   Rabiatu SK Mashi Da naga wannan hujjar sai da nayi dariya, saboda tunawa da nayi da wani direba shima mai irin wannan zalamar daya taba tsayawa daukarmu😆
  • Amrah Auwal
   Rabiatu SK Mashi Mota cike da mutane, an maida kaya can sama an saka mutane a but, maza ne su hudu cikin but dinma wai ya tsaya d’aukarmu, ina zaku? Dakyar na iya fada mishi ina riqe dariyata, yana jin inda zamu yace to ku taho mu tafi, wallahi saboda dariyar data...  more
  • Amrah Auwal
   Amrah Auwal Ameen dai
  • Amrah Auwal
   Amrah Auwal Haka suke wlh