Activity

 • Kabir Layuza:
  Hujja Ta Farko:

  Zan fara duba da umarnin da musulunci ya ba mu, na fita neman ilimi ko da bayan duniya ne. To amma akwai fuskar da addini yazo mana da maslaha da barin abinda aikata shi zai haifar da ɓaraka ko da kuwa halali ne. Tabbas fita neman...  more
  January 17, 2021
  • Jamal Datti Ai ko anan kika tsaya wallahi ni dai na yarda da cewar karatu a ƙasata yafi zuwa karshen masu jajayen kunnuwa
  • Ameerah Souleymane Sam babu kamshin gaskiya a zancenki Nafisa
  • Ameerah Souleymane Ta ya ma zaki hada yaron da ake kwaɓa da wanda ba'a kwaɓa
  • Ama Kabir Ko shakka babu ilimin a ƙasata ya fi na fita waje neman ilimi bare tantama
  • Aisha Aliyu Nifa banga amfanin fita waje karatu ba banda barnatar da dukiya, wanda kuma Annabin mu, Annabi Muhammadu S. A. W ya yi hani da hakan, domin duk wani irin karatu da kashen wajen ke taƙama da su muma muna dasu babu abinda zasu nuna mana