Groups » Adabi da Wakoki » MARUBUTA

Update

 • Kabir Layuza
  Kabir Layuza:
  Hujja Ta Uku:

  Fita karatu wata ƙasa yana dasa girman kai matuka a zuciyar wanda ya fita ɗin. Daga sadda ɗalibi ya fita ya yi alaƙa da jinsin mutanen da ba nashi ba, sai ya rinƙa ganin jinsinsa a banza, ya rinƙa kallon su matsayin ba su iya ba, ya...  more
  January 17, 2021
  • Kabir Layuza
   amyra gwadabe Akwai ja a maganarki ,duk Wanda yai ilimi a kasar waje to ina mai tabbatar miki da cewa musamman ma ilimin lafiya ko na shari:'a ya karanta wani kwas akan tattali da kula da Mara lfy ko mai kawo kara ,duk da dai a kasar tamu akwai amma ba'a aiki da shi...  more
  • Kabir Layuza
   Zainab Abdullahi Inkici girman kai ɗaya ma kenan harda ɗauko banzauen al'adun Turawa
  • Kabir Layuza
   Kabir Layuza To ina dalili ka je likita ya baka maganin ciwon ciki a matsayin maganin ciwon hakori
  • Kabir Layuza
   Ama Kabir Sannan ga rashin ganin mutuncin mutake , kai hatta iyayen da suka tsugunna suka haifeshi ma ba ya ganin girmansu muddin suka fita karatu waje idonsu ya buɗr
  • Kabir Layuza
   Aisha Aliyu Ai bama iya girman kai ba harda tarwatsa tarbiya wallahi zaki dauki shekaru sama da ashirin kina baiwa ɗiyarki tarbiya amman cikin kwanaki ƙalilan idan taje ƙetare zata manta da wannan shekarun da kika ɗauka kina bata tarbiyya.