Groups » Adabi da Wakoki » MARUBUTA

Group Info

Sababbin Zauruka

View All

Updates

 • Kabir Layuza
  Kabir Layuza:
  Hujja ta huɗu

  Da yawa marasa lafiya za ku ga suna gudun ganin likitan da ya yi karatu a wata ƙasa, musamman ƙasashen da suka shahara wurin raunin karatu. Kun sani na sani, likitocin yanzu ba kowa ba ne ya san abinda yake ba, musamman waɗanda suka...  more
  Jan 17
  • Kabir Layuza
   Kabir Layuza Kashh ina ma za ki bar jan zancen da kika san gaibu ne
  • Kabir Layuza
   Ama Kabir Wannan haka yake gimbiya Kabir Layuza   domin bazaki taɓa ganin ɗan talaka a ƙasashe ƙetare ba sai dai yayan masu hannu da shuni wanda su kuma ba karatun suke baiwa mahimmanci ba sai dai kwalin
  • Kabir Layuza
   Kabir Layuza Kwalin da kwalin ashana ya fishi muhimmanci, tunda wancan kwalin da aka sameshi ta hanyar gangan tsaf zai kai mutum cikin jahannama
  • Kabir Layuza
   Aisha Aliyu Sufa yayan masu kuɗi ba karatu yake kaisu kasashen waje ba kawai holewa ce ke kaisu sannan su taho da kwalin da baya da maraba dana cire, wai sun kammala karatu Allah Ya kyaura
  • Kabir Layuza
   Ni,imatu Muhammad Masha Allah, nayaba sosaii