Groups » Adabi da Wakoki » MARUBUTA

Update

  • Rabiatu SK Mashi
    Rabiatu SK Mashi:
    Hujja Ta Farko:
    Bahaushe ya ce mutane su ne kasuwa ba tarin rumfuna ba! A kiyasi na baya-baya da aka yi an gano cewar a daukacin mutane masu bibiyar labarai a kowace kafa, idan aka raba su gida goma, bakwai suna amfani da radiyo ne a Nijeriya. Yayin da...  more
    January 23, 2021