Groups » Adabi da Wakoki » MARUBUTA

Sababbin Zauruka

View All

Updates

  • Rabiatu SK Mashi
    Rabiatu SK Mashi:
    Hujja Ta Biyu:
    Sakonnin gwamnati suna isa ga al'umma ta hanyar nishadantarwa, ko ilmantarwa da makamantan haka, to idan ana son a sami duk wadannan sai an garzaya zuwa ga shirye-shiryen da ake yi a gidajen radiyo. Misali a gidajen radiyo ne ake...  more
    Jan 23