Activity

 • Rabiatu SK Mashi:
  Hujja Ta Uku:
  A shekarar 2004 zuwa 2005 al'ummar garuruwan Agbowo da Orogun da ke jihar Oyo sun fuskanci matsaloli na mummunar ambaliyar ruwa. Gwamnati ta yi ta kokarin shawo kan matsalar, ta kuma zage dantse wajen yin shirye-shirye na fadakarwa da...  more
  January 23, 2021
  • Jibrin Adamu Rano Kun bar bugun jaki, kun ɓige da bugun taiki. Ni fa abu ɗaya na ce, in da a ce gwamnati bata yi amfani da talabijin wajen nuna ainahin abin da ya faru ba, da babu wanda iya jin maganganun da kunne zai saka ya yarda kai tsaye.
   Bayan na ga sanarwar a...  more
  • Jibrin Adamu Rano Ni fa magana ɗaya na yi, na ce muku na san lokacin da wannan matsalar ta faru.
   Ban manta ba ina gida a zaune ina kallon talabijin na ga ana ta nuna irin ta'adin da ruwa ya yi musu.
   Idan a rediyo za a faɗa, wa ye ma zai gane ainahin buƙatar taimakon da...  more
  • Jibrin Adamu Rano Amrah (Takwarar 'ya ta)

   Ai yanzu ci gaba ya zo, babu wani gidan talabijin da ba su da manhaja ta waya, wacce za ka sauke ka riƙa kallon labaransu. Ni ina da manhajar Arewa 24 wanda da shi na kalli Maryam Umar taku a tattaunawar da aka yi da ita ta ZOOM...  more
  • Maryamerh Abdul Kana yi kaman baka san tattalin arzikin najeriya ta yi qasa ba. Wa yake da datar kalle kalle a waya bayan ga sauki? Ana ta abinci ko ana ta data? Wai ni ko malam Jibrilla ko dai Gwamnatin nan ta masu kudi ne kawai da kake ta nanata telbijin, waya da...  more
  • shaheedah muhammad Sannu da kokari