Groups » Adabi da Wakoki » MARUBUTA

Group Info

Sababbin Zauruka

View All

Updates

 • Rabiatu SK Mashi
  Rabiatu SK Mashi:
  Rufewa:
  Tun daga 1933 har zuwa yau ina kalubalantar duk wani mai bayyananniyar hujja wadda za ta fifita wata kafar isar da sakon gwamnati wacce ta shallake radiyo, ko ma wacce kafa ce mu zube ta a faifai mu gani idan akwai riba. Ba domin hujjojina sun...  more
  Jan 23
  • Rabiatu SK Mashi
   Jibrin Adamu Rano Abu na gaba da nake so ku kai hankalinku kai. A cikin ku ai akwai wacce ta samu nasarar zama zakarar BBC Hikayata ta bana. Shin ta murya Maryam ta zagaya duniya kowa ya gan ta ko kuwa ta bidiyo na talabijin da wayoyi?
  • Rabiatu SK Mashi
   Maryamerh Abdul Arewa dai arewa dai, arewa kuma me alaqanta da sakon Gwamnati? Duk kallonka da arewa, yaushe ka ga sun sako sakon Gwamnati? Tambaya ta Allah da annabi kenan. Da kake maganar cancer, kafin cancer ta kama mutum biyu, ciwon ido ta kama mutum goma. Me zaka...  more
  • Rabiatu SK Mashi
   shaheedah muhammad \uD83E\uDD23\uD83D\uDE02
  • Rabiatu SK Mashi
  • Rabiatu SK Mashi
   Ummyter Abdallah Chai! Hikima