Groups » Adabi da Wakoki » MARUBUTA

Group Info

Sababbin Zauruka

View All

Updates

  • Princess  Ayshatou
    Princess Ayshatou:
    5-Sarakunan gargajiya ta fannin zamantakewa an fi ganin girmansu, da mutumcinsu wanda hakan ya haifar da abubuwa masu yawa. Ko a zuwan turawan mulkin mallaka wannan baiwar ta ci gaba da wanzuwa. Misali a cikin shekara ta 1852 Dr Barth ya zo jahar Adamawa...  more
    Jan 29