Groups » Adabi da Wakoki » MARUBUTA

Group Info

Sababbin Zauruka

View All

Updates

 • Maryam Suleiman
  Maryam Suleiman:
  Hujja ta Ɗaya
  Karatu ta internet yafi sauƙin dauka ta yadda mutum shi kadai zai hau ta laptop ko waya yana sauraro batare da damuwa da surutu ko wani hayaniyar da zata hanasa yin karatu ba kuma ta hakane zaiyi saurin fahimta da daukar karatun cikin sauƙi.
  Feb 6
  • Maryam Suleiman
   Maryam Suleiman 👍
  • Maryam Suleiman
   Maryam Suleiman Haka ne kam
  • Maryam Suleiman
   amyra gwadabe Sannan zaka ganshi a rubuce ka kuma ji da kunnen ka (audio)ka kuma ga ni a aikace (practical a matsayin vedio) wnn garabarasar sai karatun yanar gizo
  • Maryam Suleiman
   Ismail Gambo Hmmm, a karatun in internet ba a duba (individual difference) wannan yasa masu kwakwalwane ke iya shi. Sabanin a ji malami yasan yadda zai bi da kowa
  • Maryam Suleiman
   Ismail Gambo Sannan kuma ya, batun makafi,kurame, masu cutar kwalkwalwa tayaya zasu koyi abu yadda ya dace ta internet?? To ina zancen yan nursery da playgroup da basu San ya computer ba , balle sarrafa shi