Rahmatu Lawan: Assalam alaikum English Q & A community.
It's been a while since we have new questions here. How is our English Language learning? let's ask more questions so we can improve and grow in our journey. Let's keep questions coming...
Do you have any specific question about English language usage? What aspect of the language troubles you and you always want to find out something about it?
Ibrahim Bolari
#Arewa #Lifestyle
Abin mamaki rayuwar Malam bahaushe, mutum ne Allah yabashi ya'ya mata amma mafi girman burinsa bai wuce ya aurar da ita ya huta ba! Sam baya tunanin me zaije ya komo? Shin wannan mutum ya chancanci zama surukina duba ga kimarsa da hanyar neman sa? Shin ya fahimci nauyin da zai doru akansa a matsayin sa na miji cewar duk dawainiyar matar da ma yaynda zasu haifa nan gaba?
Irin wannan rashin lissafi yasanya wani uba dana-sani don kuwa ya amince da aurar da diyarsa ga wani da bashi da ingantacciyar hanyar samu. Bayan wasu watanni matar ta samu ciki,da haihuwar ta da wata uku- hudu ta sake samun wani cikin. Hakan yasa mijin yace bazai iya ba lallai ta kira iyayen ta suzo su dauki waccar ya ta farkon. A hakan fa uban ke aiko da kudi daga wata Jihar zuwa garin da diyarsa take aure. Ganin irin hali da suke ciki ne yasa mahaifin yasayi Fridge ya aikawa mata amma a hakan malalacin mijin so yake ya saida wannan firinji. Kuma fa a hakan ya hanata yin planning wai zai bata mata rai matuka in har ta kuskura ta gwada yin hakan?
Musa Abubakar
Yau na fara amfani da wannan kafar sadarwa, da fatan zamu amfana da shi
Usama Shuaibu Goma
إنا لله وإنا إليه راجعون.
إنا لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمى.
Yanzu nan Allah yayima kakana M. Isiyaku (Dan-Abe) rasuwa kuma za'ayi jana'izarsa idan Allah ya kaimu safe a gidansa dake Kofar Kudu Falgore. Allah ya masa rahama.
Hadiza Balarabe
Wata budurwa nahango tsaye Bakin titi da Jan kaya da farin hijab dagani makaranta zata
Hmm FAUZA YAR WANKA kenan
kubiyomu donjin ya zata kaya zata MAKARANTAR kuwa?
https://youtu.be/BZsKZJhHjOU