Rahmatu Lawan
Barka da jumma’a ‘yan uwa. Allah Ya sada mu alkhairan da ke cikinta!
Rabi'at Muhammad Babanyaya
Alhamdulillah ina godiya da Allah yayi dawowana inayiwa kowa fatan Alkhairi nagode
Shaima Alhussainy
(owner)
LAIFIN WA3
Tayi qoqarin dagowa ne Dr. Ya tsaidata yace ki kwanta ki huta, tafashe da kuka tace banmutu ba?
Yace A'uzubillah, kigode wa Allah , Allah na sonki, da kinmutu in dai ke kika kashe kanki da makomarki wuta ce, nan take ta tuno, jikinta yayi sanyi.. Yace ki kwantar da hankalinki, inshaAllah komi yazo qarshe, ta daga ido ta kalleshi tace bazaka gane bane, a zuciyarta ba tare da tasan ta furta a zahiri ba. Dr yai murmushi, ya zauna yariqa mata nasiha masu tsuma zuciya akan lamarin rayuwa, wanda hakan ya sanyaya mata jikinta sossai, ba ma ita ba hatta mairo da sauran nurses da ke wurin sun tsumu da wannan nasiha da bawan Allah yai ta yiwa hafsat. Daga qarshe yace Alhamdulillah tinda kinsamu sauqi yanzu har kin farfado, nasan test dinki ma is ready by now, zan amsa zaku zo kubiyoni inada private hospital, zan kaiku can,inshaAllah zakisami kulawa sossai har kigama samun sauqi a sallameki. Nan bazasu ci gaba da ajiyeki ba ba a biya kudade ba, and ba kullum ne nake dr on call ba. Sukayi ajiyan zuciya suka yi godiya, yace mairo taje tabiya 30k dinnan shikuma zaije ya amso test.
Alhamdulillah yace da murmushi akan lebensa, ya qariso dakin da hafsat take kwance, ya umurci nurses da su kaita motanshi, yacike littafin transfer daga asbitinnan zuwa *Iman hospital*..
Sun iso asbiti anata girmamasu, yace da nurses she is his sister, a kaisu amenity room 1 ( daki ne me qunshe da ciki da palour).
Yakuma yi arrangment da *Halal madbakh* dan suriqa musu delivery na abinci 3 square meals, se da ya tabbata ya tanadar musu komi na buqatansu sannan ya sawa hafsat ruwa yamata prescribing drugs ya bata, yakuma nunawa mairo yadda zata riqa bata, sannan ya wuce ya tafi gida.
*Gidansu dr.mahmud*
Hajiya fatima ce zaune akan kujera mahmud na zaune a qasa daganinsa kasan yana cikin nauyayyen tunanin, dan maama yadda suke kiran hajiya fatima kenan, tayi masa magana yafi a qirga bai jita ba, se da tace babana wai lafiya tare da tabasa, sannan ya anakara yace maama lafiya, kawai de wata yarinya aka kawo asbiti takusa commiting suicide, maama tace subhanallah, me yafaru? Amma an ceto rayuwarta ko? Yace Alhamdulillah ta farfado, she was Unconscious da aka kawota.. Seda muka daurata akan life supporting machine, maaama abin damuwan shine baiwar Allahn nan bansan inda danginta suke ba, a young girl, very young maama at her 20's.
Maama tace Allah ya tsare ya kare, ya bayyana en uwanta. Yace Ameen mama, tace je kaci abinci ka samu ka kwanta.. Yace to mama.. Ina intisaar da ibtisam(yaransa) Allah yayiwa mahaifiyarsu rasuwa tin a haihuwarsu.. Shekarunsu biyar yanzu bai sake aure ba.. Ba ma shi da niyyan aure , maama tayi qorafin har tagaji. Mama ta amsa mishi da cewa sunyi bacci tuni, yaje dakinsu yai kissing dinsu yawuce nasa dakin. Cike da son jin asalin labarin mairo da patient dinsa hafsa...
Tohmm kubiyoni a kashi na hudu dan sanin menene asalin labarin mairo.. Da kuma hafsah..
Kuna biye dani kuwa? Inason inga likes kaca kaca kan inci gaba????
Ameenah usman
Had to share: reminder for all of us ????????????
When the Dajjal appears whenever that may be - it shall be a time of hunger and drought. He will have endless sustenance and the treasures of the earth shall follow along with him. Those inclined towards greed and selfishness shall join his ranks.
????
If we are going as far as kicking off with eachother at Aldi for frozen chips, having cussing matches in Asda for Santizer, tackling eachother at Costco for toilet roll, stocking 50 bags of 10kg Basmati rice for a family of 4 at Tesco, buying 20 cases of long-lasting milk at Morrisons, competing with lonely old age pensioners for tins of baked beans, and acting like possessed animals for the final 2 boxes of fish fingers - then don't expect that you won't be inclined towards him regardless of whether you deem yourself to be pious and holy. And his fitna is greater than any virus and illness that we see or hear about in our time or any other time.
????
The people of Ras?lall?h ? have self dignity. The One who took care of you whilst you were in your mother's womb yesterday will take care of you tomorrow. The Lord who gives sustenance to the ants and to the hungry birds in the sky will provide for you. Islam is not against taking means and having sufficiency but it is against greed, selfishness, bad character, and excess. Stock what you need and do not deprive others, especially those with young children and those who are vulnerable in society.
????
Allah has made us a nation of moderation. This is our hallmark. We aren't cowards and those who deprive others due to gluttony. 'The Satan frightens you with the prospect of poverty and instructs you towards immortality.
????
Allah PROMISES you forgiveness from Him and bounty. And Allah is All-Encompassing, All-Knowing.' (Surah Baqarah)