Magana Jari Ce Littafi na Farko » Discussions


Kirkirar shafin Magana Jari Ce Littafi na Farko

  • Member
    April 18, 2019

    Ni godiya zan yi da hangen nesa na shugabannin wannan gida da suka yi tunanin kirkirar wannan shafi. Allah Ya sa mu amfana da wannan shafi. Allah Yayi taimako Ya kara basira.

  • Leader
    April 18, 2019

    Muma muna godiya matuka da karfafa gwuiwa da kuma addu'a da ka yi mana, Mal Nura. Allah Ya sa mu dace kuma Ya bar zumunci.