ZAUREN TSOFAFFIN KALMOMIN HAUSA » Discussions


Tsofaffin kalmomi

  • Leader
    November 7, 2019
    A Nemo muna bayani wadannan kalmomin Hausa:
    RAGAYA RUHEWA, ALKUKI, KUDANDAN, MARATAI, BICCI, MAARAA, SHANTALI, MASABA, KAAHU, AJUJI, KWARASHI, MUNDUWA....