Rubutun Fim na da tsarin yadda ake rubuta shi, kamar dai yadda haruffan ABCDEFG ko A, BA, CA DA suke a rubutun boko da ajami. Tambayi duk abin da ya shige maka duhu a wannan fanni na Rubutun Fim, Bala Anas Babinlata a shirye yake ya warware maka zare da... moreRubutun Fim na da tsarin yadda ake rubuta shi, kamar dai yadda haruffan ABCDEFG ko A, BA, CA DA suke a rubutun boko da ajami. Tambayi duk abin da ya shige maka duhu a wannan fanni na Rubutun Fim, Bala Anas Babinlata a shirye yake ya warware maka zare da abawa game da rubutun fim.
Wannan zauren an bude shi ne domin kawo muku ire-iren technologies ko applications da za ku rika amfani da su domin samun sauki wajen ayyukanku na yau da kullum.