Wannan Zauren mun buɗe shi ne mussaman domin littattafan Hausa na wannan ƙungiyar me take a sama, da fatan duk wanda ya shiga zai bamu haɗin kai wajen yi mana comments and likes tare kuma da yin sharhi.
Wannan zaure munkirkireshineh domin kawomuku girke-girken zamani dana gargajiya,da duk wani abu dayashafi bangaran girki konaci kona sha kasance taredamu domin koyar dukwani launi na girki da sha domin farinciki da nishadin iyalanku ,gayyato... moreWannan zaure munkirkireshineh domin kawomuku girke-girken zamani dana gargajiya,da duk wani abu dayashafi bangaran girki konaci kona sha kasance taredamu domin koyar dukwani launi na girki da sha domin farinciki da nishadin iyalanku ,gayyato matarka/ki,kanwarka/ki da dukkan iyalanku domin sukoyah masha Allah tabbas anan zakauganeh Bakandamiya ba a ilmantarwa nishadantarwa sada zumunci suka tsayaba harma sunadamuwa da wurin cin abincinmu domin kunsan se ankoshi za a iya fahimtar karatu dakuma iya yin Nishadi. less
Islam teaches tolerance, not hatred; universal brotherhood, not enmity; peace, and not violence.
Wannan group ansamar dashi domin bayar da sahihan bayanai game da addinin Musulunchi, hadin kai tsakanin Musulmi, kawo kyawawa da ingatattun tarihi da... moreIslam teaches tolerance, not hatred; universal brotherhood, not enmity; peace, and not violence.
Wannan group ansamar dashi domin bayar da sahihan bayanai game da addinin Musulunchi, hadin kai tsakanin Musulmi, kawo kyawawa da ingatattun tarihi da nasarori da addinin Islama yake samu a sassa daban-daban na wannan duniya.
www.facebook.com/islam4ol
www.islam4ol.blogspot.com.ng
Wannan zaure ne na musamman don tambayoyi da amsoshi game da abinda ya shafi amfani da taskar Bakandamiya don ganin ta inganta kuma mambobi suna jin dadin aiki da ita.
Don haka, idan kana da ko kina da wata tambaya ko shawara ko kuma muhawara game da... moreWannan zaure ne na musamman don tambayoyi da amsoshi game da abinda ya shafi amfani da taskar Bakandamiya don ganin ta inganta kuma mambobi suna jin dadin aiki da ita.
Don haka, idan kana da ko kina da wata tambaya ko shawara ko kuma muhawara game da wani fanni na Bakandamiya, muna sauraronka/ki.