Featured Create an Ad

Zauruka

 • 924
  s

  ZAUREN TSOFAFFIN KALMOMIN HAUSA

  Wannan zauren zai tattauna irin tsofaffin kalmomin hausa wadanda yanzu ba kowane bahaushe ne ya san su ba saboda zamani. Zai kuma zakulo Sana'o'in mu da al'adu na tun taletale.
  led by Bashiru Saidu

 • 6 5,863
  s

  Zauren Karin magana

  Wannan Zaure zai ri?a kawo muku karin magana ne na Hausawa don nisha?antar da ku da kuma fahintar da mambobi wasu darussa da ke cikinsu da Bahaushe ke sanya amfani da su.
  led by Lawi Yusuf Maigidan Sama

 • 10 3,175
  s

  Tarihi da Al'adu

  Wannan zaure ne don tattaunawa a kan tarihi da al'adu na al'ummomi daban-daban.
  led by Bakandamiya

 • 9 2,735
  s

  MuryarHausa

  Don Bunkasa Yaren Hausa
  led by AMINU