Zauruka

 • 4 1,409
  s

  Ibrahimiyyah

  Cututtuka da magungunansu a gargajiyance.
  led by Ibrahim Yakubu

 • 4 1,554
  s

  LABARINA

  Wannan shafin an buɗe shi ne domin ba wa kowane mamba na wannan taska dama na baje kolin tunaninsa ta hanyar kawo LABARI mai ɗauke da hikima da basira wanda za ƙaru da shi. Ko da kuwa labarin ƙirƙirarre ne bai taɓa faruwa ko kuma ya taɓa faruwa...  more
  led by Lawi Yusuf Maigidan Sama

 • 2 1,541
  s

  GIRLS4GIRLS INITIATIVE

  wannan kungiyace mezaman kanta datake a jahar kaduna ,wanda an kirkiretane domin cigaban matan AREWA wanda munada mambobi daga kowanne bangare na jahohi shatara dake arewa.mukanyi taro awurare inda mambobinmu sukafi yawa,sannan muna wayarda kan mata...  more
  led by Hadiza Balarabe

 • 5 1,162
  s

  SADA ZUMUNCI KADUNA STATE

  Wanan zaure anbudeshine domin mutanen dake jahar kaduna.
  led by Hadiza Balarabe

 • 7 3,923
  s

  Hadisai Arba'in

  Don samun darussan hadisai na manzon Allah
  led by Lawi Yusuf Maigidan Sama

 • 7 6,352
  s

  Musha Dariya

  Don nishaɗantar da jama'a
  led by Lawi Yusuf Maigidan Sama

 • 11 3,967

 • 6 3,274
  s

  Dandalin Kacici-kacici

  Wannan dandalin zai riƙa kawo muku wasu kacici-kacici ne dan amsa su
  led by Lawi Yusuf Maigidan Sama

 • 6 4,330
  s

  Zauren Karin magana

  Wannan Zaure zai riƙa kawo muku karin magana ne na Hausawa don nishaɗantar da ku da kuma fahintar da mambobi wasu darussa da ke cikinsu da Bahaushe ke sanya amfani da su.
  led by Lawi Yusuf Maigidan Sama

 • 8 3,977
  s

  Hausa da Ƙa'idojinta

  Wannan zaure zai riƙa kawo muku darasi da tattaunawa a kan harshen Hausa da ƙa'idojinta. Muna yi wa kowa maraba a wannan zauren da fatan za a fa'idantu da juna.
  led by Lawi Yusuf Maigidan Sama

 • 10 4,789
  s

  AUTANSO KITCHEN

  Wannan zaure munkirkireshineh domin kawomuku girke-girken zamani dana gargajiya,da duk wani abu dayashafi bangaran girki konaci kona sha kasance taredamu domin koyar dukwani launi na girki da sha domin farinciki da nishadin iyalanku ,gayyato...  more
  led by Hadiza Balarabe

 • 10 2,718
  s

  Tarihi da Al'adu

  Wannan zaure ne don tattaunawa a kan tarihi da al'adu na al'ummomi daban-daban.
  led by Bakandamiya

 • 1 2,331
  s

  EBOSS FOUNDATION

  Invest 10,000 Naira and Get 30,000 on 20 working days without Referring anybody

  WhatsApp me 08063473633
  led by De Prince

 • 16 5,960
  s

  Likita Bokan Turai

  Wannan zaure ne na musamman don tattaunawa da likitoci bisa abinda ya shafi kiwon lafiya da tsabta.
  led by Bakandamiya

 • 13 3,730
  s

  Tattaunawa a kan Kimiyya

  Wannan zaure ne don tattaunawa da musayar basira a kan kimiyya, kamar su chemistry, physics da mathematics.
  led by Lawan Dalha