?ungiyar Gaskiya ?ungiya ce mai zaman kanta a duniyar yanar gizo, wadda ke ?auke da Hazi?an marubuta masu wasa al?aluman su a yanar gizo domin fa?akarwa gami da nisha?antarwa. ?ungiyar gasiya bata fito ba sai data shirya, muna fa?ar gaskiya komin ?acin... more?ungiyar Gaskiya ?ungiya ce mai zaman kanta a duniyar yanar gizo, wadda ke ?auke da Hazi?an marubuta masu wasa al?aluman su a yanar gizo domin fa?akarwa gami da nisha?antarwa. ?ungiyar gasiya bata fito ba sai data shirya, muna fa?ar gaskiya komin ?acin ta, muna rubutu don gyara ba don ?atanci ba.
a da?e anayi sai GASKIYA.
Kainuwa dashen Allah, duk wanda ya shiga cikin ki ya amfana da ke, Allah ya ?ara ma zuma za?i dan masu sai da sugar susha haushi. Ma?iyanki fadawanki. mu munsani ko mutane basu fa?a ba sun amfana da ke.
Wannan zaure ne da aka kirkira don kawo muku labaran dake cikin Magana Jari Ce littafi na farko da kuma tattaunawa da muhawarori game da littafin.
Har ila yau, zaure ne don tunawa da mawallafin Magana Jari Ce, Alhaji Abubakar Imam, tare da irin... moreWannan zaure ne da aka kirkira don kawo muku labaran dake cikin Magana Jari Ce littafi na farko da kuma tattaunawa da muhawarori game da littafin.
Har ila yau, zaure ne don tunawa da mawallafin Magana Jari Ce, Alhaji Abubakar Imam, tare da irin gudumawar da ya bayar a fannin rubuce-rubuce da adabin Hausa.
Wannan Zaure zai ri?a kawo muku karin magana ne na Hausawa don nisha?antar da ku da kuma fahintar da mambobi wasu darussa da ke cikinsu da Bahaushe ke sanya amfani da su.