Zauruka

s
Domin amfanin al'umma
s
KUNGIYA D'AYA TAMKAR DUBU, KUNGIYA MAI AMFANI DA NAZARI DA TUNANI,BURIN M.W.A SHINE YA FAD'AKAR, YA NISHAD'ANTAR SANNAN YA ILMANTAR DA MASOYAN TA.
MUNA ALFARI DA RUBUTU SABIDA ALKALAMI YAFI TAKOBI.
s
KUNGIYAR NAZARIN HARSHEN HAUSA
s
led by Umar Dalha
Wannan Zauren mun buɗe shi ne mussaman domin littattafan Hausa na wannan ƙungiyar me take a sama, da fatan duk wanda ya shiga zai bamu haɗin kai wajen yi mana comments and likes tare kuma da yin sharhi.
s
domin ƙaruwar mu
s
Wannan zaure ne na marubuta, manazarta, mawallafa da 'yan jarida da ke nazari kan hanyoyin bunƙasa harshen Hausa da al'ummar Hausawa.
s
Wannan zaure ne da zai rika tattauna batutuwan da suka shafi al'amuran yau da kullum, zamantakewa, siyasa da nishadi.
s
Domin ma rubuta littafin hausa
Mun bude wannan group ne don tallata kayanmu ga masu saya, kuma muna sayarwa akan farashi mai sauki,.
s
led by Bakandamiya
Wannan zaure ne na musamman don tattaunawa da ma’aikatan Bakandamiya game da yadda za a yi amfani da taskar Bakandamiya wajen yi ko bunkasa sana’o’I da kasuwanci.

Akwai bangarori da kuma dabaru kala-kala da taskar ta zo muku da su don cin gajiyar...  more
s
Assalamu alaikum

Wannan zaure an bu?e shi ne domin ya?a karatukan malamai da rubuce-rubucen da suka shafi addini musulunci. Muna fatan Allah ya bamu ikon amfanuwa da juna. Ameen
s
Wannan zaure ne da zai kawo muku muhimman FATAWOWIN RABON GADO GUDA 212 wadanda aka tattaro su daga amsoshin tambayoyin da Dr. Jamilu Yusuf Zarewa ya amsa a kafofin sada zumunta (Social Media).