Wannan Zaure zai ri?a kawo muku karin magana ne na Hausawa don nisha?antar da ku da kuma fahintar da mambobi wasu darussa da ke cikinsu da Bahaushe ke sanya amfani da su.
Wannan zaure zai riƙa kawo muku darasi da tattaunawa a kan harshen Hausa da ƙa'idojinta. Muna yi wa kowa maraba a wannan zauren da fatan za a fa'idantu da juna.
Wannan zaure munkirkireshineh domin kawomuku girke-girken zamani dana gargajiya,da duk wani abu dayashafi bangaran girki konaci kona sha kasance taredamu domin koyar dukwani launi na girki da sha domin farinciki da nishadin iyalanku ,gayyato... moreWannan zaure munkirkireshineh domin kawomuku girke-girken zamani dana gargajiya,da duk wani abu dayashafi bangaran girki konaci kona sha kasance taredamu domin koyar dukwani launi na girki da sha domin farinciki da nishadin iyalanku ,gayyato matarka/ki,kanwarka/ki da dukkan iyalanku domin sukoyah masha Allah tabbas anan zakauganeh Bakandamiya ba a ilmantarwa nishadantarwa sada zumunci suka tsayaba harma sunadamuwa da wurin cin abincinmu domin kunsan se ankoshi za a iya fahimtar karatu dakuma iya yin Nishadi. less