Zauruka

 • 4 2,645
  1

  ISLAM4ALL

  Islam teaches tolerance, not hatred; universal brotherhood, not enmity; peace, and not violence.

  Wannan group ansamar dashi domin bayar da sahihan bayanai game da addinin Musulunchi, hadin kai tsakanin Musulmi, kawo kyawawa da ingatattun tarihi da...  more
  led by Hamzat Muhammad

 • 13 2,677

 • 37 4,154
  21

  NA'URA MAI KWAKWALWA

  Wannan shafi na bude shine domin tattaunawa da abokai akan harkar na'ura mai kwakwalwa da harshen mu na hausa don karawa junan mu ilimi akan ta ta bangarori da dama, kama tun daga kan:
  AMFANI DA ITA
  AIKI DA ITA
  GYARAN...  more
  led by SULAIMAN MUSA ABDULLAHI

 • 42 5,084
  23

  Zauren Sheikh Abubakar Mahmud Gumi

  Wannan zaure ne don yada da kuma tunawa da gagarumin gudumawar da shahararren malaminmu, marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya bayar lokacin rayuwarsa. Allah ya saka wa mallam da gidan Al jannah.
  led by Dalha Dalha

 • 22 5,067
  23

  Zauren Dr. Mamman Shata Katsina

  Zaure na musamman don tattauna wakoki da hikimomi da kuma irin gudumawar da shaharren mawakin kasar Hausa, marigayi Dr. (Alhaji) Mamman Shata Katsina ya bayar a lokacin rayuwarsa.
  led by Bakandamiya

 • 35 9,462
  91

  Zauren Bakandamiya

  Wannan zaure ne na musamman don tambayoyi da amsoshi game da abinda ya shafi amfani da taskar Bakandamiya don ganin ta inganta kuma mambobi suna jin dadin aiki da ita.

  Don haka, idan kana da ko kina da wata tambaya ko shawara ko kuma muhawara game da...  more
  led by Bakandamiya