Entities Special and Societal Development Association » Discussions


Shaye-shaye

 • June 23, 2019
  A gaskiya wannan abin da marasa suka dauka a wannan rayuwa shine passion, duk Wanda baiyi bai wayeba.

  Gaskiya yana da kyau mu tattauna akan wannan abin domin cuto al'ummah a bisa wannan hali na shaye- shaye
 • June 24, 2019
  Malam Abdullahi ka tabo abu mai muhimmanci dake addabar al'umma a yanzu. A nawa ra'ayi abu ne dake bukatar kulawar iyaye sosai, su yakamata su zama kan gaba a lamarin, sannan kuma lallai sai gwamnati ta sa hannu sosai.

  Don haka, zamu iya cewa, manya-manyan dalilai dake kawo shaye-shaye sun hada da:
  1. Rashin tarbiya da kyakkyawar kulawa
  2. Rashin aikin yi

  Ban san me sauran mutane za su ce ba. Allah Ya gyara mana.
 • June 24, 2019
  Amin muna godiya kuma Bakandamiya ita ma tana kara mika sakon godiya a gareka
 • June 25, 2019
  Godiya nake!