Zauruka

 • 1,219

 • 990
  4

  ANUP & MRS BALARABE PALACE ⚜️

  WANNAN GROUP NA BUD’ESHINE DOMIN TURO LITATTAFAN HAUSA NOVELS
  led by Anup Janyau

 • 596
  5

  POTISKUM WRITERS ASSOCIATION (POWA)

  Slogan: Nurturing The Society Through Literature

  Website:...  more
  led by POTISKUM WRITERS ASSOCIATION (POWA)

 • 792
  8

  TAURARI WRITERS ASSOCIATION

  Don fadakarwa da nishadantarwa
  led by Bilkisu Garkuwa

 • 4,390
  20

  MANAZARTA WRITERS ASSOCATION

  KUNGIYA D'AYA TAMKAR DUBU, KUNGIYA MAI AMFANI DA NAZARI DA TUNANI,BURIN M.W.A SHINE YA FAD'AKAR, YA NISHAD'ANTAR SANNAN YA ILMANTAR DA MASOYAN TA.
  MUNA ALFARI DA RUBUTU SABIDA ALKALAMI YAFI TAKOBI.
  led by Fadeelah Yakubu (Miilhaat)

 • 3,773
  32

  Haske Writers Association

  Dan Bunkasa Harshe, Al'adu da Adabin Hausa.
  Haske Maganin Duhu.
  led by Ayusher Muhd

 • 3,323
  22

  Nagarta Writers Association

  Nagarta Writers Association kungiya ce ta marubutan yanar gizo, (online writers) mai zaman kanta.

  An bude k'ungiyar ne domin taimakon juna da k'arfafa ma juna gwiwa. Kungiya ce da zata rink'a tsabtace littafan marubutanta kafin a fitar da su ta yanda...  more
  led by Lubbatu Maitafsir

 • 2,576
  147

  Bakandamiya don Marubuta

  Wannan zaure an kirkiro shi ne don ya zama wurin tattaunawa da karar juna na marubuta da manazarta da makaranta littattafan Hausa.
  led by Bakandamiya