TRENDING HASHTAG: #MuhawararBakandamiya2020

Trending Posts

 • Bakandamiya
  Bakandamiya
  Muna fatan alheri da nasara ga kungiyoyin marubuta da duk mahalarta taron bada kyautuka na Muhawarar Bakandamiya 2020 da ake yi yau a Murtala Muhammed Library dake Kano. Allah ya sa a yi taro lafiya a kammala lafiya. #MuhawararBakandamiya2020
  Mar 7
 • Bakandamiya
  Bakandamiya
  In Allah Ya yarda za mu fara kawo muku bayanai da hujjojin da kungiyoyin marubuta suka gabatar a lokacin Muhawarar Bakandamiya da aka karkare jiya 5/2/2021. Za mu kawo muku su ne cikin makalu don kowa ya samu damar karantawa.

  Muna fata za a karu da irin...  more
  Feb 7
 • Almustapha Adam Muhammad
  Almustapha Adam Muhammad
  *SAKAMAKON MUHAWARA*

  *RANAR RAHMA ABDULMAJID...  more
  December 13, 2020
 • Danladi Haruna
  Danladi Haruna
  MUHAWARAR BAKANDAMIYA TA YAU 28/11/2020

  *RUKUNIN DAN AZUMI BABA CIDIYAR 'YAN...  more
  November 28, 2020
 • Bakandamiya
  Bakandamiya
  MUHAWARAR BAKANDAMIYA 2020 KARAWA MAI ZUWA 26/11/2020

  A karawa mai zuwa ta RANAR ZULAIHAT SANI KAGARA, kungiyoyi daga RUKUNIN BALARABA RAMAT YAKUBU, za su fafata kamar...  more
  November 25, 2020
 • Bakandamiya
  Bakandamiya shared Mukhtar Musa Karami Abu Hisham's group. Ku latsa ku shiga wannan zauren MARUBUTA don bibiyar #MuhawararBakandamiya2020
  November 24, 2020
 • Bakandamiya
  Bakandamiya
  MUHAWARAR BAKANDAMIYA 2020

  Nan da minti 30 muke sa ran fara #MuhawararBakandamiya2020

  Ya Allah gamu gareka, Ka yi mana jagora baki daya.
  November 24, 2020 - edited