TRENDING HASHTAG: #arrange picture

Trending Posts

 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan posted a new video:
  May 18
  7:37
  Microsoft Word don Rubutu 13: Insert picture 2
  Wannan video shi ne na goma sha uku (13) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake inserting picture da kuma formatti...