TRENDING HASHTAG: #insert picture

Trending Posts

 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan posted a new video:
  Jun 3
  11:27
  Microsoft Word don Rubutu 15: Insert text box
  Wannan video shi ne na goma sha biyar (15) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake inserting text box da kuma forma...
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan posted a new video:
  May 18
  7:37
  Microsoft Word don Rubutu 13: Insert picture 2
  Wannan video shi ne na goma sha uku (13) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake inserting picture da kuma formatti...
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan posted a new video:
  May 15
  8:50
  Microsoft Word don Rubutu 12: Insert picture 1
  Wannan video shi ne na goma sha biyu (12) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake inserting picture da kuma formatt...