TRENDING HASHTAG: #insert text box

Trending Posts

 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan posted a new video:
  Jun 3
  11:27
  Microsoft Word don Rubutu 15: Insert text box
  Wannan video shi ne na goma sha biyar (15) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake inserting text box da kuma forma...