-
-
-
-
-
-
Baban Maryam Kano
Gwamnatoci a yanzu sun mayar da hankali wajen karbar haraji a hannun yen kasa.
Kudin haraji ya sha bamban da kudin man fetir da sauran albarkatun kasa.
Don haka dole suyi taka tsantsan wajen kashe wadannan kudaden.
In ba haka ba za su gamu da matsala da mutanen da suke mulka.
July 19, 2016
-
-
-
-
-
-