Featured Create an Ad

Mambobi

 • Mohammed Bala Garba Failure is not opposite of success, is part of success.
  7 hours ago

 • BARDEEN MEKE INA SON NAYI AURE UBANGIJI ALLAH YAHADANI DA MACE TA GARI A WANNAN DANDALI MAI ALBARKA
  Oct 8

 • Abdulazeez https://youtu.be/a4gAymrHcmg
  May 13

 • Ummyter Abdallah SANARWA In sha Allahu zuwa anjima Nana Aisha Hammisou za ta muku da shirin Al'adar Aure A Ƙasar Nijer, fatan za mu ba ta hadin kan da ya dace. Mun gode.
  Mon at 3:25 PM

 • Bala Danfulani I am new here!
  Oct 4

 • Gimbiya Rahma Assalam alaikum. Fatan alkhairi a gareku, dafatan mun yi juma'a lafiya.
  Jul 10

 • Mrs yarima *KISHIYAR BALBALINA* Page 11 to 20 ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️ *® _PEN: WRITER'S ASSOCIATION_* ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️ ______________________________________ *~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~* _____________________________________ https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/ WACECE HALEEMATU? Haleematu yar' Katsina ce 'acikin karamar hukumar Jibiya, asalin 'iyayenta Malam Kabiru da Inna Hafsatu yan' jibiya ne haka kuma 'asalinsu buzayene gaba da baya. Haleematu 'itace diya ta hudu 'awajen 'iyayensu se kuma kannenta biyu maza Mansur da Yahya, sauran yayyanta kuma 'uku duk mata ne duk Yaya Safiyya da Yaya Rukayya da Yaya Mu'azzatu, kuma duk sunyi aure 'acikin Jibiya. Duk da cewar basu da hali 'amma hakan behanasu neman 'ilimin addini da na zamani ba dede gwargwado. Sede 'alokacin da 'ita Haleematu ta kammala karatunta nagaba da primary se 'abun yafaskara (Secondry School). Domin dama Innarsuce takeyin 'abincin sayarwa wuni guda 'acikin gidan, don ganin takafa ya'yanta sun samu 'ilimi medan zurfi. Shi kuma Baban nasu ta 'abinci yakeyi, don ganin 'anfi karfin 'abinci 'agidanshi, cikin 'irin wannan rayuwa su Haleematu suka taso, gabadaya basusan wani 'abu me suna dadi ba, tun daga kan abinci da sauran kayan jin dadin rayuwa. Sede kuma Haleematu tana da matukar son taga tayi karatu me zurfi, duk da cewar tasan hakan bameyiyuwa bane, tunda babu halin hakan, amma kuma hakan besa ta watsar da burinta ba. Haleematu yarin'yace wacce bazatawuce shekaru ashirin da aihuwa ba, farace sol kuma doguwa medan jiki madedeci, irin wacce baza'akirasu da ramammun mata ba kuma bamasu kiba ba aynun. Tana da man'yan idanuwa masu kyau da tsari, da kuma dogon hancinta wanda yakara kayatar da fuskarta, se dan madedecin bakinta medauke da pink lips, girarta kuwa cike yake da bakin gashi wanda yakwanta luf dashi kamar na kayinta, kallo daya zakayi mata mekaratu kasan cewa tahadu. Sun samu tarbiyya dede gwargwado, sede karatunsu na 'islamiyya ba wani mezurfi bane, kasancewar 'irin makarantace ta ya'yan gandu kuma na kauye. Tana cikin wannan zaman ne bayan tagama karatunta na secondry Allah yahadata da Idrisa. Sun hadu da Idrisa ne wata rana yazo Jibiya daurin auren wani dan'uwansu, anan yaganta. Idrisa matashine dan kimanin shekaru ashirin da bakwai da haihuwa, dan kuma asalin jihar Katsina ne 'acikin karamar hukumar Batagarawa. Idrisa asalinsu Hausawa ne kuma cikakkun katsinawa, shima kuma ba dan masu hali bane, sede kuma nashi 'iyayen sunfi 'iyayen Haleematu rufin 'asiri sosai. Tunda Idrisa yaga Haleematu yaji yana matukar kaunarta, kuma yake burin yaga tazama matarshi. Cikin kankanin lokaci yasamu soyayyar Haleematu, hakan yasa basu wani bata lokaci ba suka fahimci junansu. Sede kuma duk da cewar shi bayaso yabata lokaci batare da 'anyi aurensu ba amma dole yahakura, don ganin yataya masoyiyar tashi cikar burinta na cigaba da karatu. Haka Idrisa yafara buga-buga don ganin yasaka Haleematu farinciki tun 'iyaye basu shigo ba yasamo mata admission 'a Health dake cikin Funtuwa. Nanfa Babansu yace dole sede tayi karatun 'adakin mijinta. ************Mrs yerima ce Haleematu kam bataso hakan ba, domin ganitakeyi tamkar karatun mace me aure wata hidimace nadaban. Saboda haka taroki Idrisa da yace beshirya ba, sede zeturo man'ya 'atsai da magana, inyaso 'idan takusa kammalawa 'ayi bikin nasu, dole tasa Idrisa yayi yanda takeso din badon yaso ba. Anatsayar da magana Haleematu tafara karatunta 'acan Funtuwa, Idrisa kuwa duk' wata hidimarta shi yakeyi har takammala. Ba'awani bata lokaci ba 'akayi bikinsu cikin rufin asiri, akakaita gidanta dake Batagarawa 'acan Katsina. Gidane na gado, domin Babansu Idrisa ya jima da rasuwa, sede kuma suna da yawa, kasancewar ba 'uwar su Idrisa kadai ya aura ba. Bayan mahaifiyar su Idrisa wato Inna Mero 'akwai Inna Abu da Inna Jari, tun da mahaifin su Idrisa yarasu kuma matan dukkansu 'uku suke zaune 'agidan da yabarsu kowacce tare da ya'yanta, kasancewar kuma sun dan man'yanta. Sauran yayyunsu Idrisa kuwa wanda sukayi aure duk' awaje suke zaune da matansu, Usmanu ne wanda Idrisa yakebi kawai 'akusa da 'iyayennasu se kuma yanzu da Idrisa shima yayi aure. Nanfa Idrisa yagyara gyefe daya ciki da falo 'akasa amarya, bandakinsu kuwa guda dayane natsakar gida kuma 'irin na gargajiya, se kuma kitchen na langa-langa (kwano) da yabuga mata 'ajikin dakin nata, kamar yanda yayanshi Usmanu shima yayi yake zaune da nashi matar Zaliha da yara biyu se cikin na uku dake jikinta. Itama Zaliha cikakkiyar Bakatsiniyace tacikin karamar hukumar Batagarawa. Babu lefi Zaliha takarbi bakoncin Haleematu 'alokacin da 'aka kawota gidan, sede 'ashe shigo-shigo tayi mata, domin kaf cikin KISHIYOYIN BALBALINTA babu wacce take bakinciki da 'ita kuma take gasa da ita kamar Haleematu, ga wani 'irin kishinta da takeji 'acikin zuciyarta wanda kuma baze misaltu ba. Amma kash! Ita kanta Zaliha tasan Haleematu tasha gabanta tako'ina, duk da cewar 'itama Zaliha tana da kyau da diri babu lefi, amma bazata taba hada kanta da Haleematu ba. Haleematu 'irin matan nan ne wanda kwata-kwata basason tashin hankali da yawan magana, gata kuma da hakuri da kuma kawaici. Ita kuwa Zaliha sede du'a'i, domin yana daya daga cikin halayyarta gulma da tsegumi, haka kuma Zaliha 'akwaita da 'iya tsara zance tamkar haka 'akayi. Takara tsanar Haleematu ne da takara ganin mijinta yafi nata mijin kyautatawa 'iyalinshi, domin Idrisa yana matukar kokari da kuma kyautatawa matarshi, tun daga kan tukun'yarsu (abinci), sutura da sauransu duk da cewa bawani samu yake sosai ba, wannan dalili yasa Zaliha take kara kishi da Haleematu, duk da kuma komai taci se tafito dashi tabata nata. Tunda 'aka kawo Haleematu gidan Zaliha tasake shigye wa sirikarsu Inna Mero, don ganin tafi soyuwa 'awajen nata fiye da Haleematu, ganin yanda 'ake nan-nan da 'ita 'ake sonta. Hakan yasa take kokarin taga tabatata ta bakantata 'awajen sirikar tasu, don ganin tacimma wani kudirinta nadaban dake cikin ranta. ************Mrs yerima ce Tunda Zaliha tafara bullo da fitintinu Haleematu tafara shiga matsala 'agidan 'aurenta, ba ma 'ita kadai ba hatta mijin nata, hakan yasa batasamun wani kwanciyar hankali, kamar yanda sauran mata kesamu. Domin gabadaya Inna Mero tahau kan duk' wani 'abinda Zaliha tashirya ta zauna, wanda hakan kuma yasa tadau karan tsana tadorawa Haleematu kuma tasaka mata 'ido fiye da dukkannin sirakanan nata. Duk kuwa da yake Haleematu na matukar kyautata mata fiye da sauran matan ya'yan nata, haka kuma komai ta girka se ta kai mata komin kankantarshi Hatta kuma makotai Zaliha tabi tabatata 'awajensu, kasancewar Haleematu bame shigye-shigye bace sede kawai taleka 'agaisa, wannan yabawa Zaliha damar samun yanda takeso duk tashiga tsakaninta da makotai. Hankalin Zaliha yakara tashine 'alokacin da tasamu labarin samun 'aikin Haleematu 'awani karamin 'asibiti dake nan cikin gari, duk da cewar kajuwal ne 'amma Zaliha se da tanuna 'adawarta 'akai sosai. Hakan yasa takulla mata makirci 'awajen sirikar tasu, idan tafita zuwa wajen 'aiki bacan take zuwa ba yawonta takeyi ga kuma kula maza da rashin kamun kai, wannan makirci na Zaliha ne yasa sirikar tasu saka kanin mijin su Auwalu da yadinga bin bayan Haleematu batare da tasani ba. Sede duk wani halayya da Zaliha kenunawa Haleematu besa tadena nuna mata kauna 'ita da ya'yanta ba, domin tadauketa tamkar yar'uwarta wacce suka fito ciki daya. Tsawon shekaru uku da yin 'auren su Haleematu amma ko batan wata bata tabayi ba, sede daga 'ita har Idrisa basu wani daga hankalinsu ba, sun fauwalawa Allah lamuransu. Wannan kenan.
  Oct 5