Featured Create an Ad

Mambobi

 • Umar Maikudi IYAYE SILAR ALJANNA !!! Babu alheri a rayuwa kamar ka ga Mahaifiyarka tana farin ciki sannan ka gano cewa kai ne sanadiyar sanya ta wannan farin ciki, domin yin haka alama ce ta samun rabauta duniya da lahira. Dukkan wanda ba ya kyautata ma iyayensa musamman Uwa, to rayuwar shi tana cikin hatsari kuma ya shiga ko yana gab da shiga fushin Allah. Don haka idan iyaye musamman uwa suna Raye, to a kyautata musu kuma kar a gajiya, idan kuma sun rasu to a yawaita roka musu gafara daga Allah. Babu alheri ga mutumin da iyayen shi suna Raye amma ba ya kyautata musu, ko kuma sun rasu amma ba ya rok'a musu gafara. Tabbas Nasarar ka tana tareda zamanka lafiya da mahaifa haka yawan damuwa da ganin duhun al'amuran da fad'awa matsala nada alak'a da rabuwarka da Iyaye babu dad'i. Allah ya rabamu da Iyaye lafiya .
  Oct 10

 • Umar ????? ?? ??? ???? ???? ?? ?? ???? ?????? ??????
  Apr 5

 • ALI DAHIRU ISA Tun shekaran jiya na buɗe akawunt a wannan saha ta BAKANDAMIYA amma har yanzu abokaina guda biyu ne😢.
  Sep 29

 • Anas Cost Nasan abinda ya dace ince da bakina, amma bansan a bisa wacce ka'ida ya dace in fad'a ba! Hakan kuma yana faruwa ne saboda banada ilimin fasaha musamman na 'ka'idar rubutun hausa. Ina maraba da dukkan wani mai taimakon almajirai Irina. Koda group na marubuta ne a sakani +2347066616566 whatsapp
  Oct 1